Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

masarrafa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 12:01, 19 November 2022 by Admin (talk | contribs) (Created page with "<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # operating system (OS) #:''Hukumomin sun ce kashi 44 cikin 100 na masu amfani da '''masar...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

f

  1. operating system (OS)
    Hukumomin sun ce kashi 44 cikin 100 na masu amfani da masarrafar Android suna yin amfani da tsohuwar masarrafa ne wadanda suka hada da 2.3.3 [1] ...
  2. a computer mouse
    Sun samar da manhajoji wadanda ba sa bukatar wasu madannai (keyboard) ko masarrafa (mouse) ta kwamfuta [2]