On 28 March 2020, the FDA issued an emergency use authorisation for hydroxychloroquine and chloroquine at the discretion of physicians treating people with COVID-19.The Chinese 7th edition guidelines also include interferon, ribavirin or umifenovir for use against COVID-19.
A ranar 28 ga Maris 2020, FDA sun ba da rohoton gaggawa domin ba da dama domin amfani da hydroxychloroquine da chloroquine a jiyyan mutane da ke fama da COVID-19. Ka’idojin Chinese bugu na 7 ta hada interferon, ribavirin ko umifenovir domin amfani kan COVID-19.
16. (a) What are some helpful guidelines for making wise decisions?
16. (a) Waɗanne irin bayanai ne za su taimaka mana sa’ad da muke tsai da shawarwari masu kyau?
Umifenovir: umifenovir was recommended for COVID-19 treatment according to Chinese 7th edition guidelines
Umifenovir: an ba da shawarar umifenovir don maganin COVID-19 bisa ga ka'idoji na 7 na kasar Chinese
Distancing guidelines also include that people stay at least 6 feet (1.8 m) apart.
Ka’idojin nisanta sun shafi mutane su ba da ratan akalla kafa 6 (1.8 m) a gefe.
Therefore, he has provided help for us to understand and apply these guidelines.
Saboda haka, ya yi mana taimako don mu fahimci kuma mu yi amfani da waɗannan shawarwari.
Worldly standards and guidelines on this matter sway to and fro as though buffeted by winds.
Mizanan duniya da ja-gora a kan wannan batun na jujjuyawa kamar iska ke hura su.
There is evidence that hydroxychloroquine may have anti-cytokine storm properties.Tocilizumab has been included in treatment guidelines by China's National Health Commission after a small study was completed.
Akwai alama cewa hydroxychloroquine na da sinadaran cytokine storm. China ta hada da tociizumab a ka’idojin jiyya bayan wata karamar bincike.
(Matthew 6:5-8; 1 Thessalonians 5:17) As we live by such commands, we see ever more clearly what loving guidelines they provide.
(Matta 6:5-8; 1 Tassalunikawa 5:17) Sa’ad da muka bi waɗannan dokokin, za mu ga cewa suna ba da ja-gora mai kyau.
General guidelines are found on pages 86-87 of the Organized book.
Akwai umurni game da wannan a cikin shafuffuka na 86-87 na littafin nan Organized To Do Jehovah’s Will.
Their guidelines thus advise that any pregnant person admitted to hospital with a COVID-19 infection should receive at least 10 days of prophylactic low-molecular-weight heparin after being discharged from the hospital.
Ka'idodin su suna ba da shawara cewa duk wata mai ciki da aka shigar da ita asibiti a dalilin kamuwa da COVID-19 ya kamata ta sami aƙalla kwanaki 10 na prophylactic low-molecular-weight heparin bayan an sallame ta daga asibiti.
(Isaiah 48:17) It is not surprising, then, to find in the Bible time-tested guidelines for selecting a marriage mate.
(Ishaya 48:17) Don haka, ba abin mamaki ba ne a ga ja-gora a kan kari cikin Littafi Mai Tsarki game da zaɓan wadda za a aura.
We also read any guidelines regarding his specific assignment, and then I like to work with him until he is familiar with his duties.”
Muna kuma karanta kowace farilla game da aikinsa, kuma ina aiki tare da shi har sai ya saba da ayyukansa.”
(Proverbs 13:10; 18:13) After praying for holy spirit, they base their decisions on Bible principles and on guidelines published by “the faithful and discreet slave.”
(Misalai 13:10; 18:13) Bayan sun yi addu’a don ruhu mai tsarki, suna tsai da shawararsu bisa ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da kuma ja-gora da “bawan nan mai-aminci, mai-hikima” ya ba da cikin littattafansa.
(b) Why does Jehovah set out guidelines for you to follow?
(b) Me ya sa Jehovah ya kafa maka tafarkin da za ka bi?
The guidelines are laid out in the Bible.
Farillan suna cikin Littafi Mai Tsarki.
(1 Peter 5:7) No one is more lovingly interested in providing beneficial guidelines for human creation than Jehovah is.
(1 Bitrus 5:7) Ba wanda yake son yin tanadin ja-goran da zai amfani halittar mutane fiye da Jehovah.
Therefore, it would not be appropriate for elders or others to set forth additional guidelines.
Saboda haka, ba zai dace dattawa ko kuma wasu su ba da ƙarin dokoki game da wannan batun ba.
Wherever you live and work, here are some guidelines that can help you avoid falling from a ladder.
Duk inda kake da zama kuma kana aiki, ga wasu ƙa’idodi da za su iya taimaka maka ka guji faɗuwa daga kan tsani.
However, their work also needs update according to the latest Diagnosis and Treatment Guidelines for COVID-19 (Trial seventh version) and recently studies.
Duk da haka, aikin su ma yana buƙatar sabuntawa bisa ga sabon Ganewar asalin ciwo da Jagororin Jinyar COVID-19 (Sigar gwajin bakwai) da kuma binciken kwana nan.
Law enforcement officials who must make contact with individuals confirmed or suspected to have COVID-19 are recommended to follow the same guidelines as emergency medical technicians, including proper personal protective equipment.
Jami’an mahukunta wadanda dole ne su hadu da mutanen da aka same su da cutar ko ake zaton suna da COVID-19 ana shawartarsu da bin dokokin gaggawa na masun aikin asibiti, tare da ingantaccen kayan aikin kariya.
What guidelines did Jehovah provide for Moses, and why are we interested in them?
Wane ja-gora ne Jehobah ya yi wa Musa, kuma me ya sa muke sha’awarsu?
If you are to work on scaffolding or on a roof, guidelines may require that you wear a safety harness or that guardrails are installed.
Idan za ka yi aiki a kan sikafir ko kuma a rufin ɗaki, ja-gorar za ta bukaci a saka gami ko kuma garkuwa da za ya tare mutum daga faɗowa.
" The use of the term ""social distancing"" had led to implications that people should engage in complete social isolation, rather than encouraging them to stay in contact with others through alternative means.Some authorities have issued sexual health guidelines for use during the pandemic. "
Lakanin “Bayar da tazarar muamala” ya maye zukatan jama’a da killacewa baki daya ba tare da waiwaya baya wajen hulda da jama’a ta wata hanya daban. Hukumomi sun isar da shafuda jima’i masu amfani na kiwon lafiya yayin annobar.
If he is associated with the Christian congregation, he knows Jehovah’s guidelines on this matter.
Idan yana zuwa taron Kirista, ya san umurnin Jehobah game da wannan abu.
And whenever we have a decision to make —be it about recreation, dress and grooming, association, employment, education, or anything else— we act wisely only if we follow Jehovah’s guidelines.
Kuma idan muna da shawara da za mu yanke ko game da nishaɗi, sa tufafi da kuma kwalliya, abokantaka, aiki, ilimi, da wasu abubuwa, za mu kasance masu hikima idan muka bi umurnin Jehobah.
0