Noun
- abun da ya faru a wani lokaci, aukuwa, al'amari
- The events of the past few days. <> Abubuwan da suka faru kwanannan.
- In any event <> Ko ta yaya
- A social event or gathering <> shagali, biki, taro
- Members of a Burkinabè circus perform on Wednesday at an event in the Ivorian city of Abidjan featuring circuses from eight countries across the world. [1]
'Yan wasa daga Burkina Faso na wasanni ranar Laraba a wani biki da aka yi a Abidjan wanda 'yan wasa daga kasashe takwas na duniya suka halarta. [2]
- Members of a Burkinabè circus perform on Wednesday at an event in the Ivorian city of Abidjan featuring circuses from eight countries across the world. [1]
Conjunction
Google translation of event
- (noun) aukuwa <> event, occurrence, incident;