Noun
m
- kaɗa jiki da girgiza shi da rausaya (jam out) don annashuwa da nishadi, musamman in akwai kiɗa.
- makyarkyata saboda tsoro ko tsananin fushi ko zazzaɓi.
- motsuwar kafaffen abu kamar haƙori ko bishiya.
- mai rawa, dan rawa, 'yar rawa <> a dancer. One who dances.