- Na yi niyyar salatul Isha <> I intend to pray the Isha prayer.
- Addu'ar shiga ban d'aki <> Make the supplication for entering the restroom.
- Bismillah, Allahumma inni a'uzu bika minal kubthi wal kaba ith
Da sunan Allah, Ubangijina, lalle ina neman mafita daga aljannai maza da mata.
In the name of Allah, O Lord indeed I seek refuge from the make and female jinns ameen. - Bayan na gama awwala, sai na fita da k'afar hagu na kuma ce Gufranak! Allah Ka gafarce ni.
- Sai iqama / tada sallah:
- Allahu akbar, Allahu akbar!
Allah is The Greatest (x2)
- Allahu akbar, Allahu akbar!