Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gado

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 06:45, 12 November 2023 by Admin (talk | contribs) (Noun 3)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

bedNoun 1, inheritanceNoun 2

Noun 1

Tilo
gado

Jam'i
gadaje

Singular
bed

Plural
beds

gado <> bed

m

  1. abun kwanciya wanda ake yi da kara ko ƙarfe

Pronunciation (Yadda ake faɗi)


Noun 2

Tilo
gado

Jam'i
babu (none)

m

  1. dukiyar da mamaci ya bari. <> inheritance, wealth left behind.
    Ba zan bar wa 'ya'yana gadon komai ba. [1] <> I will not leave my kids any inheritance. --Buhari
  2. muƙami ko hali ko sifa ko kaya da mutum ya gada. <> inheritance.

Noun 3

Tilo
gado

Jam'i
babu (none)

m

  1. tsuntsu mai kyawun jiki, mai daɗin murya, mai rawar jiki, mai kama da carki. <> a beautiful birds-of-paradise.
See also Gado