Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:authentic

Discussion page of authentic
Revision as of 03:07, 19 November 2023 by Admin (talk | contribs) (Created page with " === Example sentences of authentic === <nowiki>*</nowiki> It presents much information that shows that the Bible is accurate, '''authentic''', and inspired. <nowiki>*</n...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Example sentences of authentic

* It presents much information that shows that the Bible is accurate, authentic, and inspired.

* Ta yi bayanai masu yawa da suka nuna cewa Littafi Mai Tsarki cikakke ne, tabbatacce, kuma hurarre.

Since the end of the 16th century, a heated debate has raged between those who believe that this text is authentic and those who doubt that Josephus wrote it.

Mutanen da suka gaskata cewa Josephus ne ya rubuta wannan littafin da waɗanda ba su yarda ba, sun yi darurruwan shekaru suna ta cin mūsu a kan wannan batun.

Well, the book of Daniel presents itself as an authentic work written by a Hebrew prophet who lived during the seventh and sixth centuries B.C.E.

To dai, littafin Daniel ya nuna kansa cikakken aiki da annabi Ba’ibra’ine ya rubuta wanda ya rayu cikin ƙarnuka na bakwai da shida K.Z.

The Gospel accounts of Jesus’ death and resurrection bear all the necessary marks of an authentic historical record.

Akwai tabbacin da suka nuna cewa labarin mutuwar Yesu da kuma tashinsa daga mutuwa da ke cikin Linjila ya faru da gaske.

Is this text authentic?

Shin, wannan ingantaccen rubutu ne?

This is only one of many proofs that the writings of Daniel are truly authentic.

Wannan ɗaya ne kawai cikin tabbaci da yawa na cewa rubuce-rubucen Daniel suna da gaskiya.

The Bible points out that authentic Christians must have true love among themselves.

Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa Kiristoci na gaskiya dole ne su kasance suna da ƙauna ta gaskiya tsakaninsu.

That visitor, like many others, was deeply impressed with the authentic details in the Bible record.

Wannan mutumin da kuma sauran mutanen sun yi mamaki sosai yadda Littafi Mai Tsarki yake ɗauke da labaran da suka taɓa faruwa.

For example, religious leaders taught for centuries that their Latin versions contained the authentic Bible text.

Alal misali, limamai sun daɗe suna koyar da cewa juyin Littafi Mai Tsarki na yaren Latin ne na ƙwarai.

Many scholars consider this declaration to be authentic.

Masana da yawa sun ce wannan furucin gaskiya ne.