Verb
- faɗa ko rufta.
- Tsohuwar shadda ta afka.
- Guguwar tsunamin ta fara afka wa tsibirin Simeulue ne.
Simeulue Island was the first location to be hit by that devastating tsunami. - A RANAR 26 ga Disamba, 2004, wata girgizar ƙasa mai ƙarfin awo 9 da ɗigo 1 ta afka wa tsibirin Simeulue da ke arewa matso yammacin Sumatra, a ƙasar Indonisiya.
ON December 26, 2004, a 9.1-magnitude earthquake jolted Simeulue, an island off the northwest coast of Sumatra, Indonesia. - mutumin da bala’i ya afka masa
someone who has just suffered a tragedy
- Tsohuwar shadda ta afka.