Quran/3/19 > Quran/3/20 > Quran/3/21
فَإِنْ حَآجُّوكَ فَقُلْ أَسْلَمْتُ وَجْهِىَ لِلَّهِ وَمَنِ ٱتَّبَعَنِ ۗ وَقُل لِّلَّذِينَ أُوتُوا۟ ٱلْكِتَـٰبَ وَٱلْأُمِّيِّـۧنَ ءَأَسْلَمْتُمْ ۚ فَإِنْ أَسْلَمُوا۟ فَقَدِ ٱهْتَدَوا۟ ۖ وَّإِن تَوَلَّوْا۟ فَإِنَّمَا عَلَيْكَ ٱلْبَلَـٰغُ ۗ وَٱللَّهُ بَصِيرٌۢ بِٱلْعِبَادِ ٢٠
Fa-in hajjooka faqul aslamtu wajhiya lillahi wamani ittabaAAani waqul lillatheena ootooalkitaba walommiyyeena aaslamtum fa-inaslamoo faqadi ihtadaw wa-in tawallaw fa-innama AAalaykaalbalaghu wallahu baseerun bilAAibad — Transliteration
So if they argue with you ˹O Prophet˺, say, “I have submitted myself to Allah, and so have my followers.” And ask those who were given the Scripture and the illiterate ˹people˺,[1] “Have you submitted yourselves ˹to Allah˺?” If they submit, they will be ˹rightly˺ guided. But if they turn away, then your duty is only to deliver ˹the message˺. And Allah is All-Seeing of ˹His˺ servants.
— Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran
[1] This refers to the pagans of Arabia before Islam.
So if they argue with you, say, "I have submitted myself to Allāh [in Islām], and [so have] those who follow me." And say to those who were given the Scripture and [to] the unlearned,[1] "Have you submitted yourselves?" And if they submit [in Islām], they are rightly guided; but if they turn away - then upon you is only the [duty of] notification. And Allāh is Seeing of [His] servants.
— Saheeh International
[1]Those who had no scripture (i.e., the pagans).
To, idan sun yi musu da kai, sai ka ce: "Nã sallama fuskata ga Allah, kuma wanda ya bi ni (haka)." Kuma ka ce wa waɗanda aka bai wa littãfi da Ummiyyai: "Shin kun sallama?" To, idan sun sallama, haƙĩƙa, sun shiryu kuma idan sun jũya, to, kawai abinda ke kanka, shi ne iyarwa. Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa. --Masjid Tucson
Idan suka yi jayayya da kai, ce: ‘Na mika wuya ga Allah, da duk wanda ya bi ni.’ Kuma ka ce wa waɗanda aka ba Littafi da waɗanda ba su iya karatu da rubutu ba; ‘Kun musulunta?’ In suka mika wuya, to, za’a shiryesu; idan suka juya baya kuwa, isar da aike kaɗai ya wajaba a kanka. Kuma Allah na ganin bayinSa. [1]
To idan sun yi jayayya da kai, sai ka ce: "Ni na mika wuyana ne ga Allah, haka ma wanda ya bi ni." Kuma ka fada wa wadanda aka bai wa Littafi da Ummiyyyai: "Shin kun mika wuya?" To idan sun mika wuya, hakika sun shiryu; idan kuwa suka juya baya, to babu abin da yake a kanka sai isar da sako. Kuma Allah Shi ne Mai ganin halin da bayinsa suke ciki. --Rijiyar Lemo
Segmented
- Fa-in hajjooka
- So if they argue with you ˹O Prophet˺,
- So if they argue with you,
- To, idan sun yi musu da kai,
- Idan suka yi jayayya da kai,
- To idan sun yi jayayya da kai,
- faqul aslamtu wajhiya lillahi
- say, “I have submitted myself to Allah,
- say, "I have submitted myself to Allāh [in Islām],
- sai ka ce: "Nã sallama fuskata ga Allah,
- ce: ‘Na mika wuya ga Allah,
- sai ka ce: "Ni na mika wuyana ne ga Allah,
- wamani ittabaAAani
- and so have my followers.”
- and [so have] those who follow me."
- kuma wanda ya bi ni (haka)."
- da duk wanda ya bi ni.’
- haka ma wanda ya bi ni."
- waqul lillatheena ootooalkitaba walommiyyeena
- And ask those who were given the Scripture and the illiterate ˹people˺,
- And say to those who were given the Scripture and [to] the unlearned,
- Kuma ka ce wa waɗanda aka bai wa littãfi da Ummiyyai:
- Kuma ka ce wa waɗanda aka ba Littafi da waɗanda ba su iya karatu da rubutu ba;
- Kuma ka fada wa wadanda aka bai wa Littafi da Ummiyyyai:
- aaslamtum
- “Have you submitted yourselves ˹to Allah˺?”
- "Have you submitted yourselves?"
- "Shin kun sallama?"
- ‘Kun musulunta?’
- "Shin kun mika wuya?"
- fa-inaslamoo faqadi ihtadaw
- If they submit, they will be ˹rightly˺ guided.
- And if they submit [in Islām], they are rightly guided;
- To, idan sun sallama, haƙĩƙa, sun shiryu
- In suka mika wuya, to, za’a shiryesu;
- To idan sun mika wuya, hakika sun shiryu;
- wa-in tawallaw
- But if they turn away,
- but if they turn away -
- kuma idan sun jũya,
- idan suka juya baya kuwa,
- idan kuwa suka juya baya,
- fa-innama AAalayka albalaghu
- then your duty is only to deliver ˹the message˺.
- then upon you is only the [duty of] notification.
- to, kawai abinda ke kanka, shi ne iyarwa.
- isar da aike kaɗai ya wajaba a kanka.
- to babu abin da yake a kanka sai isar da sako.
- wallahu baseerun bilAAibad
- And Allah is All-Seeing of ˹His˺ servants.
- And Allāh is Seeing of [His] servants.
- Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa.
- Kuma Allah na ganin bayinSa
- Kuma Allah Shi ne Mai ganin halin da bayinsa suke ciki.
3:20 Audio
- Arabic Audio:
Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio: