ā'ā̀
- no, nope, not, nay <> harafi mai bayyana rashin yarda ko korewa wajen ba da amsar faruwar wani abu.
- An ɗauke ruwa? ... A'a ba a ɗauke ba. <> Has the water been turned off? ... No it has not.
- kalmar da ake amfani da ita don hana aikata wani abu.
- A'a kada ma ka fara zuwa gidansa. <> No! You better not even think about going to his house.
- nuna mamaki tare da yarda ko rashin yarda. <> expression used to show support or lack of support.