Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:pages

Discussion page of pages
Revision as of 02:37, 19 May 2025 by Admin (talk | contribs) (Created page with " === Page 1 === This explanation updates the information discussed on page 57, paragraph 24, of the Daniel’s Prophecy book and depicted in the charts on '''pages''' 56 and 139. Wannan bayani ya soke abin da aka bayyana a shafi na 57, sakin layi na 24 na littafin nan Pay Attention to Daniel’s Prophecy! da kuma taswirar da ke '''shafuffuka na''' 56 da 139. jw2019 Discussion based on the Ministry School book, '''pages''' 71-73. Tattaunawa da aka ɗauko daga littafin...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Page 1

This explanation updates the information discussed on page 57, paragraph 24, of the Daniel’s Prophecy book and depicted in the charts on pages 56 and 139.

Wannan bayani ya soke abin da aka bayyana a shafi na 57, sakin layi na 24 na littafin nan Pay Attention to Daniel’s Prophecy! da kuma taswirar da ke shafuffuka na 56 da 139.

jw2019

Discussion based on the Ministry School book, pages 71-73.

Tattaunawa da aka ɗauko daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafuffuka na 71 zuwa 73.

jw2019

(See the box “Love in Action,” on pages 6-7.)

(Dubi akwatin nan “Nuna Ƙauna ta Wajen Ayyuka,” a shafi na 6-7.)

jw2019

Through its pages we can learn the answer to this vital question: What is God’s purpose for our earth and the humans who inhabit it?

A cikinsa, za mu iya samun amsar wannan tambaya mai muhimmanci: Mene ne Allah ya nufa wa duniya da kuma mutane da ke cikin ta?

jw2019

The Watchtower of March 15, 1983, pages 30-1, offers comments for consideration regarding married couples.

Hasumiyar Tsaro na 15 ga Maris, 1983, shafuffuka 30-31 na Turanci, ya yi kalami da ya kamata a bincika game da ma’aurata.

jw2019

Also, he paid the penalty for sin inherited by Adam’s offspring, opening the way to everlasting life. —12/15, pages 22-23.

Kuma ya biya hukuncin zunubi da ’ya’yan Adamu suka gāda, kuma hakan ya buɗe hanyar samun rai madawwami.—12/15, shafuffuka na 22-23.

jw2019

From 1879 onward, through thick and thin, they had been publishing Biblical truths about God’s Kingdom in the pages of this magazine.

Tun daga shekara ta 1879, a cikin yanayi mai kyau da marar kyau, suna wallafa gaskiyar Littafi Mai Tsarki game da Mulkin Allah a shafuffukan wannan mujallar.

jw2019

See “Keep Yourselves in God’s Love,” pages 220-221.

Ka duba littafin nan “Ku Tsare Kanku Cikin Ƙaunar Allah,” shafuffuka na 220-221.

jw2019

Why, the sixth volume alone consisted of 740 pages!

Littafi na shida yana da shafuffuka 740!

jw2019

Paragraph 12: See the article “Look! I Am With You All the Days,” in this issue, pages 10-12, paragraphs 5-8.

Sakin layi na 12: Ka duba talifin nan “Ga Shi, Ina Tare da Ku Kullayaumi” a wannan talifin, shafuffuka na 10-12, sakin layi na 5-8.

jw2019

6 When offering the book in the public ministry, make good use of the illustrations, scriptures, and questions on pages 4, 5, and 6.

6 Idan za ka ba da littafin a hidimar fage, ka yi amfani da kwatanci da nassosi, da kuma tambayoyi da ke shafofi na 4, 5, da 6.

jw2019

Those are not valid excuses for failing to carry out God’s commands. —10/15, pages 12-15.

Waɗannan ba ƙwaƙƙwarar dalilai ba ne na rashin cika umurnan Allah.—10/15, shafuffuka na 12-15.

jw2019

To learn more about the difference between immortality and everlasting life, see The Watchtower, April 1, 1984, pages 30-31.

Idan kana so ka san bambancin da ke tsakanin rai marar mutuwa da kuma rai na har abada, ka duba Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Fabrairu, 2009, shafi na 25, sakin layi na 6.

jw2019

To learn more about those years and the decades that followed, we encourage you to read pages 425-520 of the book Jehovah’s Witnesses —Proclaimers of God’s Kingdom, which relate what the harvest work accomplished from 1919 to 1992.

Domin ƙarin bayani game da wannan lokacin da kuma shekarun da suka biyo baya, muna ƙarfafa ka ka karanta littafin nan Jehovah’s Witnesses—Proclaimers of God’s Kingdom, shafuffuka na 425-520, wanda ya bayyana abin da aka cim ma daga shekara ta 1919 zuwa 1992.

jw2019

For a more detailed discussion of employment factors to consider, see The Watchtower, April 15, 1999, pages 28-30, and July 15, 1982, page 26.

Don ƙarin bayani game da abubuwan da ya kamata a yi la’akari da su game da aiki, duba Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Afrilu , 1999, shafi na 28-30, da kuma 15 ga Yuli, 1982, shafi na 26.

jw2019

Health problems, death, unemployment, war, food shortages, and poverty will be no more. —10/1, pages 6-7.

Rashin lafiya, mutuwa da rashin aiki da yaƙi da ƙarancin abinci da kuma talauci ba za su ƙara kasancewa ba.—11/1, shafuffuka na 6-7.

jw2019

Include points from “Come Be My Follower,” pages 87-89.

Ka tattauna bayanin da ke Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Janairu, 2009, shafuffuka na 7-11.

jw2019

(Jeremiah 25:11, 12; Daniel 9:1-3) For a detailed discussion of “the appointed times of the nations,” see pages 95-7 of Reasoning From the Scriptures, published by Jehovah’s Witnesses.

(Irmiya 25:11, 12; Daniel 9:1-3) Don bayani na dalla-dalla na “zamanan Al’ummai,” ka duba shafofi 95-97 na Reasoning From the Scriptures, da Shaidun Jehovah suka buga.

jw2019

For a discussion of what distinguishes “uncleanness . . . with greediness” from “uncleanness,” see The Watchtower, July 15, 2006, pages 29-31.

Domin ganin bambancin “ƙazanta . . . da kwaɗayi” da “rashin tsabta,” ka duba Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Yuli, 2006, shafuffuka ta 29-31 na Turanci.

jw2019

We can be satisfied that the Bible provides sufficient information to guide us through life but also omits enough details so as to require us to have strong faith in its divine Author. —See pages 185 to 187 of the book Draw Close to Jehovah.

Ya kamata mu gamsu cewa Littafi Mai Tsarki ya ba da isashen bayani da zai yi mana ja-gora a rayuwa kuma ya cire wasu bayanai don mu kasance da bangaskiya mai ƙarfi ga Mawallafinsa.—Ka duba littafin nan Ka Kusaci Jehovah, shafuffuka na 185 zuwa 187.

jw2019

19 Near its conclusion, the reprinted answer on pages 29-31 says: “Does the fact that opinions and conscientious decisions may differ mean that the issue is inconsequential?

19 Kusan ƙarshensa, amsar da aka buga a fitar Hasumiyar Tsaro na 15 ga Yuni 2004, ta ce: “Gaskiyar cewa ra’ayi da kuma shawarar da ta dace tana iya bambantawa, wannan na nufin cewa batun bai da muhimmanci ne?

jw2019

Concerning it, see Volume 2, pages 693-4, of Insight on the Scriptures, published by Jehovah’s Witnesses.

Game da wannan, ka duba littafin nan Insight on the Scriptures Littafi na 2, shafuffuka na 693-694, Shaidun Jehobah ne suka wallafa.

jw2019

See the article “Aiding Our Family of Believers in Bosnia,” in the November 1, 1994, issue of The Watchtower, pages 23-27.

Ka duba talifin nan “Aiding Our Family of Believers in Bosnia,” da ke shafuffuka na 23-27 na Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Nuwamba, 1994, a Turanci.

jw2019

Next time, I would like to discuss an example from pages 4 and 5.”

Zan sake dawowa don mu tattauna wani misali daga shafuffuka na 4 da 5.”

jw2019

For further suggestions on how to teach young ones effectively, see The Watchtower, July 1, 1999, pages 13-17.

Don ƙarin bayani a kan yadda za a koyar da yara sosai, duba Hasumiyar Tsaro 1 ga Yuli, 1999, shafuffuka 13-17.

jw2019

Contents