Page 1
According to OSHA, medium exposure risk jobs include those that require frequent or close contact within six feet (1.8 m) of people who are not known or suspected COVID-19 patients, but may be infected with SARS-CoV-2 due to ongoing community transmission around the business location, or because the individual has recent international travel to a location with widespread COVID-19 transmission.
A fadawar OSHA, aiki wadanda suke da haɗarin cutar sun haɗa da waɗanda ke buƙata kulum ko huldawa tsakanin ƙafa shida (1.8 m) na mutanen da ba a san su ba ko kuma waɗanda ake ganin suna da cutar COVID-19, amma suna iya kamuwa da SARS-CoV-2 saboda yaduwar cutar tsakanin al'umma a wuraren kasuwanci, ko kuma saboda wani yayi tafiya a wata ƙasa zuwa wani wuri mai wanda yaduwar COVID-19 ya faru.
Tico19
The virus has a 96% similarity to a bat coronavirus, so it is widely suspected to originate from bats as well.
cutar na da kamanceceniya kaso 96% da coronar jemage, saboda haka ana zargin barkewar na da nasaba da jema ge kuma.
Tico19
* His behavior changed soon after we were connected to the Internet, and I suspected that he was viewing pornography on the computer.
* Halinsa ya canja bayan da muka saka Intane a gida, kuma na lura cewa wataƙila yana kallon batsa a kwamfuta.
jw2019
The use of birthing pools is not recommended for suspected or confirmed cases of COVID-19 due to the risk of infection via faeces.
Ba'a ba da shawarar amfani da ruwan haihuwa ba don zaton ko tabbatar da yiwuwar cutar COVID-19 saboda haɗarin kamuwa da cuta ta hanyar kashi.
Tico19
It is plausible that enhanced coding of information from contacts with the practices in RCGP RSC will reduce the likelihood of people who may be suspected COVID-19 cases being brought to the surgery inadvertently.
wataƙila yana haɓaka lambobin tattara bayanai daga sadarwa tare da ayyuka a cikin RCGP RSC zai rage yiwuwar mutane waɗanda ƙila ana zargin cutar COVID-19 ne a cikin tiyata ba da gangan ba.
Tico19
High exposure risk jobs include healthcare delivery, support, laboratory, and medical transport workers who are exposed to known or suspected COVID-19 patients.
Hadarin ayuka wadanda ke da bayyanarwar mutum sun hadu da ma’aikan kiwon lafiya, tallafi, dakin gwaji da ma’aikatan jigilar asibiti wadanda a bayyanai suke ga mai kamu da cutan ko wanda ake zato na da COVID-19.
Tico19
(2) Extension of current virological surveillance and testing people with influenza-like illness or lower respiratory tract infections (LRTI)—with the caveat that people suspected to have or who have been exposed to COVID-19 should be referred to the national containment pathway and not seen in primary care.
(2) Tsawaita aikin binciken barologi na yau da gwaji da kuma gwada mutanen da ke da cutar mura ko ta cuta ta hanji (LRTI) - tare da kwatancen da mutane ke zargin cewa suna da ko sun kamu da COVID-19 ya kamata a koma ga hanyar kawarwa na ƙasa. kuma ba a gan shi a cikin kananun asibiti ba.
Tico19
Updating the diagnostic criteria of COVID-19 “suspected case” and “confirmed case” is necessary
Ana sabunta ka'idojin gwaji na COVID-19 “wanda ake ganin sun kamu da cuta” da “da wanda an riga an gano na da cutar” ya zama dole
Tico19
Patients with suspected or confirmed COVID-19 mostly experience great fear of the highly contagious and even fatal disease, and quarantined people also experience boredom, loneliness, and anger.
Marasa lafiya da ake zargi ko aka tabbatar da COVID-19 yawan lokuta suna fuskantar babbar fargaba game da cutar mai yaduwa har ma da kisa, kuma mutanen da ke keɓewa kuma suna fuskantar bacin rai, kadaici, da fushi.
Tico19
To illustrate: After a suspected terrorist plot was uncovered in Britain, airline passengers in general seemed ready to follow regulations against taking on board items they had previously been allowed to carry.
Alal misali: Bayan da aka gano wata maƙarƙashiyar da ’yan ta’adda suka ƙulla a ƙasar Britaniya, dukan fasinjojin da suke son su shiga jirgin sama sun bi umurnin da aka bayar na hana shiga cikin jirgi da kayan da ake bari a shiga da su a dā.
jw2019
The Mishnah even included this rule: “Cattle may not be left in the inns of the gentiles since they are suspected of bestiality.”
Mishnah yana dauke da wannan dokar: “Kada a bar sa a masaukin mutanen al’ummai tun da ana zaton suna jima’i da dabba.”
jw2019
With the emergence of the international outbreak of the coronavirus infection (COVID-19), a UK national approach to containment has been established to test people suspected of exposure to COVID-19.
Sakamakon kamuwa da annobar cututtukan coronavirus ta duniya (COVID-19), an kafa tsarin kulawa na ƙasar UK don gwada mutanen da ake zargi da kamuwa da cutar ta COVID-19.
Tico19
Shincheonji devotees visiting Daegu from Wuhan were suspected to be the origin of the outbreak.
Masu bautar Shincheonji da ke ziyartar Daegu daga Wuhan ana zargin su ne asalin barkewar.
Tico19
Law enforcement officials who must make contact with individuals confirmed or suspected to have COVID-19 are recommended to follow the same guidelines as emergency medical technicians, including proper personal protective equipment.
Jami’an mahukunta wadanda dole ne su hadu da mutanen da aka same su da cutar ko ake zaton suna da COVID-19 ana shawartarsu da bin dokokin gaggawa na masun aikin asibiti, tare da ingantaccen kayan aikin kariya.
Tico19
" Hong Kong has set up a scheme where suspected patients can stay home, ""emergency department will give a specimen tube to the patient"", they spit into it, send it back and get a test result a while after.The British NHS has announced that it is piloting a scheme to test suspected cases at home, which removes the risk of a patient infecting others if they come to a hospital or having to disinfect an ambulance if one is used.In drive-through testing for COVID-19 for suspected cases, a healthcare professional takes sample using appropriate precautions. "
"Hong Kong ta tsara wata makirci inda wadanda ake gani suna da cutar kan zauna a gida, ""sashen gaggawa za su bada bututun samfuri wa marasa lafiyan"", za su tofa miyau ciki, tura shi wurin su kuma a sami sakamakon gwajin nan gaba. NHS na Birtaniya sun sanar da makirci gwajin farko domin gwajin wadanda ake ganin suna da cutan a gida, wanda ya cire hadarin yaduwar cutan daga marasa lafiyan zuwa wasu idan suka zo asibitin ko ta wurin wankewar kwayar cutan daga motar daukan gawa wato ambulance idan an yi amfani da ita. A ta wuring gwajin COVID-19 na kowa ga wadanda ake zaton sun kamu da cutar, kwarare ma’aikatar kiwon lafiya zai dauke samfurin ta wuring yin amfani da ko wande irin matakan kariya."
Tico19
We made it clear that we were not discussing these subjects because we suspected him of anything; we only wanted to make sure that he was equipped to handle the bad influences around him.”
Mun bayyana masa dalla-dalla cewa ba wai muna tattauna waɗannan batutuwan ba ne domin muna zarginsa; a’a, muna son mu tabbata ne cewa yana shirye ya ƙi duk wani mugun tasirin da ke kewaye da shi.”
jw2019
Foul play is suspected.
Suna tsammanin an sace ta ne.
jw2019
Administrative staff or clinicians who code: to encourage consistent coding of results for any suspected cases, including coding of negative results for exclusion
Ma'aikatan Gudanarwa ko likitocin da suka tsara lamba: don ƙarfafa daidaitattun lambar sakamakon kowane yanayi da ake zargi, gami da samar da sakamako mara kyau na wariya
Tico19
In this letter, we answered one comment on our guideline and provided the newest diagnostic criteria of “suspected case” and “confirmed case” according to the latest Diagnosis and Treatment Guidelines for COVID-19 (seventh version) that issued by the National Health Committee of the People’s Republic of China.
A cikin wannan wasika, mun ba da amsa guda ɗaya game da jagorarmu kuma mun samar da sabon yanayin bincike na “wanda ake zargi da cuta” da “tabbataccen cutar” bisa ga sabon bincike da Jagororin Kulawa na COVID-19 (sigar na bakwai) wanda Kwamitin Lafiya na Kasa na jamhuriyar jama'ar Sin ya bayar.
Tico19
For the diagnosis of “suspected case” and “confirmed case”, we suggest to trace and obey the newest guidelines of their home countries.
Don bincikar “ciwon da ba a gano ba” da “ciwon da aka gano”, muna ba da shawarar ganowa da yin biyayya da sababbin jagororin ƙasashen su.
Tico19
Some of them walked in front and threw their hats into the air when they suspected any danger.
Wasunsu sukan wuce gaba, idan suka ga cewa akwai wata matsala sai su jefa hulunansu sama.
jw2019
The World Health Organization (WHO) recommends that incoming patients be separated into distinct waiting areas depending on whether they are a suspected COVID-19 case.In addition to other PPE, OSHA recommends respirators for those who work within 6 feet of patients known to be, or suspected of being, infected with SARS-CoV-2, and those performing aerosol-generating procedures.
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) sun bada shawarar cewa a kebe sabbin marasa lafiya a wasu wurare daban zai dangata ko wani ne wanda ya kamu da cutar COVID-19.. Bugu da kari zuwa wasu PPE, OSHA an shawarta yin amfani da na’urar bada iska ga wadanda suke aiki tsakanin kafa 6 ga marasa lafiyan da aka sani ko wanda ake gani na da cutar, SARS-COV-2, da wadanda ke yin ka’idar fesawar aerosl wato aerosol-generating procedures.
Tico19
This extended surveillance comprises of five components: (1) Recording in medical records of anyone suspected to have or who has been exposed to COVID-19.
Wannan ƙarin aikin sanya idanu yana kunshe da abubuwa guda biyar: (1) Rikodin a cikin bayanan likitanci na duk wani wanda ake zargi yana da ko ya kamu da cutar ta COVID-19.
Tico19
Human coronavirus OC43 besides causing respiratory infections is also suspected of playing a role in neurological diseases.
Coronavirus na mutum OC43 ban da haifar da cutar hanyar numfashi ana kuma zaton cewa sun taka rawa a cikin cututtukan zuciya.
Tico19
Wearing masks is recommended for those who are suspected of carrying of disease and those who are in close contact with those infected.
sanya takunkumin fuska ake bukata da ma wanda ake zargin suna dauke da ita da ma masu alakar kusa da wanda ke auke da ita.
Tico19