Page 1
“I think [it] is tembatsu (divine punishment), although I feel sorry for disaster victims,” said a leading Japanese politician after that country was hit by a 9.0-magnitude earthquake and a tsunami in March 2011.
“Ina ganin tembatsu ne (wato, horo daga sama), ko da yake na tausaya ma waɗanda bala’in ya faɗa musu,” in ji wani babban ɗan siyasa a Japan bayan girgizar ƙasa mai ƙarfin gaske da kuma ambaliyar teku (tsunami) da suka auku a watan Maris 2011.
jw2019
Japanese submarines were patrolling the California coast, and the total darkness was to help keep them from hitting targets on the mainland.
Jiragen tafiya a ƙarƙashin teku na Japan suna ta yawo a bakin tekun California kuma saboda haka, jiragen ba su iya kawo hari a birnin ba.
jw2019
While in elementary school, a Japanese girl named Ayumi made it her goal to witness to everyone in her class.
Yayin da take makarantar firamare, wata yarinya ’yar Japan da sunanta Ayumi ta sa ya zama makasudinta ta yi wa kowa a cikin ajinta wa’azi.
jw2019
“When old, obey your children,” says a Japanese proverb.
“Idan ka tsufa, ka yi biyayya wa yaranka,” in ji wani karin magana na mutanen Japan.
jw2019
However, the text in this new publication is set vertically, using a layout style popular in Japanese newspapers and literary works.
An bi tsarin rubutun tsaye da ake bi a yawancin jaridu da rubuce-rubucen adabi na ƙasar Japan a wannan sabon littafin.
jw2019
Brother Morris explained that it was designed “to meet the needs of the Japanese field.”
Ɗan’uwa Morris ya bayyana cewa an wallafa shi “don taimaka wa mutanen Japan.”
jw2019
Why would this single Bible book especially meet the needs of the Japanese field?
Ta yaya wannan littafin Matta zai taimaka wa mutanen ƙasar Japan?
jw2019
So the book of Matthew was selected because it contains a record of Jesus’ genealogy and birth, his famous Sermon on the Mount, and his dramatic prophecy about the last days —subjects that will interest many Japanese people.
Shi ya sa aka zaɓi littafin Matta don yana ɗauke da labari game da zuriyar Yesu da haihuwarsa da sanannen Huɗuba Bisa Dutse da kuma annabci game da kwanaki na ƙarshe. Hakika, mutanen Japan da yawa za su ji daɗin karanta waɗannan batutuwan.
jw2019
As the Japanese army advanced on India, the British authorities put increasing pressure on Jehovah’s Witnesses.
Sa’ad da sojojin ƙasar Jafan suke shirin kai wa Indiya hari, hukumomin Birtaniya ta soma taƙura wa Shaidun Jehobah sosai.
jw2019
The Japanese occupation ended in 1945.
A shekara ta 1945, sojojin Japan sun bar ƙasar.
jw2019
Though it was hard to find suitable accommodations and stable work, she managed to support her pioneering by teaching Japanese and doing cleaning work.
Ko da yake ya yi mata wuya ta sami gida da aiki mai kyau, ta yi ƙoƙari ta kula da kanta a hidimar majagaba ta wajen koyar da yaren Japan da kuma yin aikin shara.
jw2019
ON September 6, 1926, a Japanese-born pilgrim (traveling overseer) in the United States returned to Japan as a missionary.
A RANAR 6 ga Satumba, 1926, wani haifaffen ɗan Japan mai kula mai ziyara da ke zama a Amirka ya koma ƙasarsu a matsayin mai wa’azi a ƙasar waje.
jw2019
A Japanese brother writes: “When I was 14, I was out preaching with a congregation elder who noticed that I was not enjoying the ministry.
Wani ɗan’uwa daga Japan ya ce: “Sa’ad da nake ɗan shekara 14, na fita wa’azi da wani dattijo a ikilisiya da ya lura cewa ba na jin daɗin wa’azin.
jw2019
I am used to the horizontal style, but many Japanese people prefer the vertical composition.”
Na saba da rubutun kwance, amma yawancin mutanen Japan sun fi son rubutun tsaye.”
jw2019
18 Paul later moved to London, learned Japanese, and associated with a Japanese-speaking congregation.
18 Daga baya Paul ya kaura zuwa London, ya koyi Japanisanci, kuma yana cikin ikilisiyar da ake Japanisanci.
jw2019
To most Japanese, the word “Bible” calls to mind Jesus Christ.
Ga yawancin mutanen Japan, idan aka ambaci Littafi Mai Tsarki, Yesu Kristi ne yake zuwa zuciyarsu.
jw2019
But only eight months later, this Japanese couple decided to divorce.
Bayan wata takwas da yin aurensu, waɗannan ma’aurata ’yan Japan suka yanke shawara su kashe aurensu.
jw2019
Take, for example, the case of Albert who served in the British Army during World War II and who was captured by the Japanese at the fall of Singapore in 1942.
Yi la’akari da misalin Albert, da ya yi aikin Soja a Britaniya lokacin Yaƙin Duniya na ll kuma ’yan Japan suka kama shi lokacin da aka ci Singapore a shekara ta 1942.
jw2019
A Japanese mother named Asami and her husband, Katsuro, faced this challenge.
Wasu ma’aurata daga ƙasar Japan, Asami da Katsuro, sun fuskanci wannan matsalar.
jw2019
Though many Japanese people are unfamiliar with the Bible, they are willing to read it.
Ko da yake yawancin mutanen Japan ba su saba da Littafi Mai Tsarki ba, amma suna son karantawa.
jw2019
Many Japanese readers consider this to be an easy-to-read style.
Ga mutanen ƙasar Japan, wannan tsarin yana da sauƙin karantawa.
jw2019
(Proverbs 14:32) Those few outstanding integrity-keepers were surely delighted in 1949 to welcome the first 13 Gilead-trained missionaries, and the missionaries quickly warmed to their enthusiastic, hospitable Japanese brothers.
(Misalai 10:9) Waɗannan kalilan da suke da aminci sun yi farin ciki ƙwarai a shekara ta 1949 su marabci masu wa’azi na ƙasashen waje 13 na Gilead na farko da aka koyar da su, kuma masu wa’azi na ƙasashen wajen sun so ’yan’uwansu Japanisawa masu halin karɓan baƙi, masu ƙwazo kuma.
jw2019
Reprinted from the New World Translation in Japanese, this 128-page edition of Matthew’s Gospel is unique.
An buga wannan Bishara ta Hannun Matta mai shafuffuka 128 daga fassarar Littafi Mai Tsarki na New World Translation, kuma yana da fasaloli na musamman.
jw2019
8 Mariko,* a young Japanese woman, came to New York City, U.S.A., to attend school.
8 Wata matashiya ’yar Jafan mai suna Mariko* ta zo yin karatu a birnin New York City a Amirka.
jw2019
Japanese characters can be set vertically or horizontally, and quite a few printed items —including our recent publications— have been set horizontally.
Ana rubuta harufan yaren Japan a tsaye ko kuma a kwance, kuma an buga littattafai kaɗan da kuma wasu sababbin littattafanmu da harufa na kwance.
jw2019