Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:theory

Discussion page of theory
Revision as of 00:01, 21 May 2025 by Admin (talk | contribs) (Created page with " === Page 1 === Worldly philosophy, including secular humanism and the '''theory''' of evolution, shapes people’s thinking, morals, goals, and lifestyle. Ilimin falsafa na duniya, har da tarbiyya na ’yan adam, da kuma ra’ayin bayyanau suna shafan ra’ayin mutane, ɗabi’unsu, makasudinsu, da salon rayuwarsu. jw2019 Social media posts have promoted a conspiracy '''theory''' claiming the virus behind COVID-19 was known and that a vaccine was already available....")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Page 1

Worldly philosophy, including secular humanism and the theory of evolution, shapes people’s thinking, morals, goals, and lifestyle.

Ilimin falsafa na duniya, har da tarbiyya na ’yan adam, da kuma ra’ayin bayyanau suna shafan ra’ayin mutane, ɗabi’unsu, makasudinsu, da salon rayuwarsu.

jw2019

Social media posts have promoted a conspiracy theory claiming the virus behind COVID-19 was known and that a vaccine was already available.

Tura rubutu ta hanyar sadarwar sun inganta wata ka'ida tunani mai zurfi masu cewa an san kwayar cutar da ke haifar da COVID-19 kuma an riga an sami allurar rigakafi.

Tico19

WHEN Albert Einstein published his special theory of relativity in 1905, he and many other scientists believed that the universe consisted of just one galaxy —our Milky Way.

FIYE da shekaru ɗari da suka shige, masana da yawa sun gaskata cewa sararin samaniya yana ɗauke da damin tauraro guda, wato, Kwalkwaɗa.

jw2019

In his book Evolution: A Theory in Crisis, molecular biologist Michael Denton states: “Even the simplest of all living systems on earth today, bacterial cells, are exceedingly complex objects.

A cikin littafinsa Evolution: A Theory in Crisis, mai koya lafiyar jijiyoyin jiki Michael Denton ya furta haka: “Ko ƙananan abubuwa masu-rayuwa a duniya yau, kamar ƙwayayen bacteria, abubuwa masu-wuyan ganewa ne ƙwarai.

jw2019

The same science encyclopedia says: “Because of the complexity of atmospheric motions and the enormous variability in vapor and particle content of the air, it seems impossible to construct a detailed, general theory of the manner in which clouds and precipitation develop.”

Wannan kundin sani na kimiyyar ya ce: “Saboda wuyar fahimtar yadda tafiye-tafiyen sarari yake da kuma bambancin da yake tsakanin turari da burbuɗin iska, kamar ba zai yiwu ba a ba da bayani daki-daki a kansa, labarin yadda gizagizai suke ɗiɗɗigowa.”

jw2019

What, then, is the source of the immortal-soul theory?

To menene tushen ra’ayi na kurwa da ba ta mutuwa?

jw2019

The theory of evolution became popular.

Koyarwar rai na bayyanau ta zama ruwan dare.

jw2019

In this regard, consider the theory of evolution.

Ka yi la’akari da koyarwar bayyanau.

jw2019

Otherwise it is mere theory or guesswork.

Idan ba haka ba, kome nazari ne kawai ko kuma ka-cici-ka-cici.

jw2019

“Nearly everyone has a theory about who [Jesus] is.

“Kusan kowane mutum yana da nasa ra’ayi game da [Yesu].

jw2019

Another theory is that these brothers were actually cousins of Jesus, although the Greek Scriptures use distinct words for “brother,” “cousin,” and “relative.”

Wani hasashe kuma shi ne wai waɗannan ’yan’uwan Yesu ’ya’yan kawunsa ne, ko da yake Nassosin Hellenanci sun yi amfani da kalamai dabam dabam wa “ɗan’uwa,” “ɗan kawu,” da kuma “dangi.”

jw2019

The above principles governing love are not mere theory to Jehovah’s Witnesses.

Ga Shaidun Jehobah, mizanan da aka ambata a baya game da ƙauna ba hasashe ba ne ba kawai.

jw2019

Do you believe that evolution is a theory, or do you think that it has now been established as fact?

Shin ka gaskata cewa ra’ayin bayanau ƙage ne ko kuma kana ganin cewa yanzu an amnice da shi a matsayin gaskiya?

jw2019

For example, one such theory suggests that the “brothers” in question were stepbrothers —sons of Joseph by an earlier marriage.

Alal misali, ɗaya daga cikin ra’ayoyin shi ne “’yan’uwan” Yesu da aka ambata ’ya’yan Yusufu ne daga matarsa ta farko.

jw2019

In some countries, educational institutions promote the theory of evolution ever more aggressively, and atheism is gaining more attention.

A wasu ƙasashe, makarantu sun nace wajen koyar da ra’ayin bayyanau, kuma mutane suna amince da koyarwa cewa babu Allah.

jw2019

Jerome later expressed misgivings about his theory, but in the minds of many —and in the official position of the Catholic Church— the thought persists.

Daga baya, Jerome ya yi shakkar wannan ra’ayin nasa da ya furta, amma a zukatan mutane da yawa, da kuma a Cocin Katolika, koyarwar ta ci gaba.

jw2019

Then we will see if the theory of evolution is compatible with the Bible.

Sa’an nan ne za mu ga ko ra’ayin bayyanau ya jitu da Littafi Mai Tsarki.

jw2019

Perhaps you have wondered, ‘Is the theory that man evolved from animals compatible with the Bible?’

Wataƙila kana mamaki ko ‘ra’ayin bayyanau da ya ce dabbobi sun rikiɗa sun zama mutane ya jitu da Littafi Mai Tsarki?’

jw2019

24:45) At that time, many were falling victim to the theory of evolution, an idea that conflicts with the fact that man has fallen from a perfect state.

24:45) A wannan lokacin, mutane da yawa suka soma gaskata da koyarwar ra’ayin bayyanau, ra’ayin da ya saɓa wa gaskiya cewa ’yan Adam sun yi hasarar kamiltaccen yanayi.

jw2019

These were mostly linked to the Huanan Seafood Wholesale Market, which also sold live animals, and one theory is that the virus came from one of these kinds of animals; or, in other words, has a zoonotic origin.A pneumonia cluster of unknown cause was observed on 26 December and treated by the doctor Zhang Jixian in Hubei Provincial Hospital, who informed the Wuhan Jianghan CDC on 27 December.

Wadannan galibi ana alakanta su da Kasuwar Kayan Ruwan Huanan, wanda shima ya sayar da dabbobi masu rayuwa, kuma wata ka'ida ita ce cutar ta fito ne daga ɗayan nau'ikan dabbobi; ko, a takaice dai, yana da asalin zoonotic.An lura da tarin nimoniya wanda ba a sani ba a ranar 26 ga Disamba kuma likitan Zhang Jixian ya bayyana a Asibitin lardin Hubei, wanda ya sanar da CDC na Wuhan Jianghan a ranar 27 ga Disamba.

Tico19

9 Eventually, Greek philosophy, Babylonian religious ideas, and later such human “wisdom” as the theory of evolution and higher criticism contaminated the religion of many who claimed to be Christian.

9 Daga ƙarshe dai, ussan ilimi na Hellenawa, ra’ayin addinin Babiloniyawa, daga baya kuma irin “hikima” ta mutane kamar su ra’i na haɓaka a hankali da kuma masu sukan ra’ayin Littafi Mai-Tsarki suka gurɓata addinin mutane da yawa da suke da’awar su Kirista ne.

jw2019

The admission of images into the church in the 4th and 5th centuries was justified on the theory that the ignorant people could learn the facts of Christianity from them better than from sermons or books.”— Cyclopedia of Biblical, Theological, and Ecclesiastical Literature, by McClintock and Strong, Volume 4, pages 503 and 504.

An bayyana cewa soma bauta da gumaka a coci da aka yi a ƙarni na huɗu da na biyar ya dace domin wai jahilai za su fi koyo game da Kiristanci daga su fiye da daga huɗuba da kuma littattafai.”— Cyclopedia of Biblical, Theological, and Ecclesiastical Literature, na McClintock and Strong, Volume 4, shafuffuka na 503 da 504.

jw2019

These include the theory of evolution, moral and religious relativism, and doubt concerning the divine inspiration of the Holy Scriptures.

Wannan ya haɗa da ra’ayin bayyanau, ra’ayin cewa babu mizani na gaske game da abu mai kyau da marar kyau, da kuma shakkar cewa Allah ne ya hure Nassosi Masu Tsarki.

jw2019

How have the theory of evolution and false doctrines affected people?

Ta yaya koyarwar bayyanau da kuma wasu koyarwar ƙarya suka shafi mutane?

jw2019

THE PROBLEM: Many countries hold elections regularly, which in theory allows people to vote corrupt officials out of office.

HALIN DA AKE CIKI: Ƙasashe da yawa suna yin zaɓe a kai a kai don suna ganin ta hakan ne za su kawar da shugabanni masu cin hanci.

jw2019

Contents