Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:galaxy

Discussion page of galaxy
Revision as of 00:23, 21 May 2025 by Admin (talk | contribs) (Created page with " === Page 1 === Much of our Milky Way '''galaxy''' was evidently not designed to accommodate life. Yawancin sashe cikin damin taurari na '''Kwalkwada''' da muke ciki babu shakka ba a shirya shi masaukin rai ba. jw2019 Astronomers estimate that there are over 100 billion stars in our Milky Way '''galaxy''' alone. Masana taurari sun kimanta cewa a cikin damin taurari na Kwalkwada tamu kawai da akwai '''taurari''' fiye da biliyan 100. jw2019 WHEN Albert Einstein publi...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Page 1

Much of our Milky Way galaxy was evidently not designed to accommodate life.

Yawancin sashe cikin damin taurari na Kwalkwada da muke ciki babu shakka ba a shirya shi masaukin rai ba.

jw2019

Astronomers estimate that there are over 100 billion stars in our Milky Way galaxy alone.

Masana taurari sun kimanta cewa a cikin damin taurari na Kwalkwada tamu kawai da akwai taurari fiye da biliyan 100.

jw2019

WHEN Albert Einstein published his special theory of relativity in 1905, he and many other scientists believed that the universe consisted of just one galaxy —our Milky Way.

FIYE da shekaru ɗari da suka shige, masana da yawa sun gaskata cewa sararin samaniya yana ɗauke da damin tauraro guda, wato, Kwalkwaɗa.

jw2019

Scientists believe that our Milky Way galaxy alone may contain up to 400 billion stars.

Ko masanan kimiyya ma sun gaskata cewa damin tauraro da ake kira Milky Way galaxy yana ɗauke da taurari kusan biliyan 400.

jw2019

It contains some 100 billion nerve cells —about as many as the number of stars in our galaxy.

Tana dauke da kwayayen jijiyoyi wajen biliyan 100—da yawa suna kamar taurari a damin taurari namu.

jw2019

7. (a) About how many stars does our Milky Way galaxy contain, and how large a number is that?

7. (a) Kamar taurari nawa damin taurari namu na Kwalkwada ya kunsa, kuma yaya yawan wannan adadin?

jw2019

Why, this one galaxy alone contains over 100 billion stars!

Wannan damin taurari yana ɗauke da fiye da taurari biliyan ɗari.

jw2019

8. (a) How would you explain the size of the Milky Way galaxy?

8. (a) Ta yaya za ka yi bayanin girman damin taurari na Kwalkwada?

jw2019

In 1924, it was discovered that the closest such nebula, Andromeda, was actually a galaxy itself —some two million light years away!

A shekara ta 1924, an gano cewa wani tarin taurari mai kama da hazo, Andromeda, da suka fi kusa, damin taurari ne—mai nisan tafiyar haske na shekara miliyan biyu!

jw2019

From the smallest speck of interstellar dust to the mightiest galaxy, everything moves according to physical laws that God has formulated and put into effect.

Daga kwaya mitsitsi ta kura zuwa damin taurari mai girman bala’i, duka suna tafiya ne bisa dokoki na zahiri da Allah ya kafa kuma ya sa su aiki.

jw2019

The fringes of the galaxy lack many of the elements essential to life.

Baki bakin damin taurarin ba shi da abubuwa da suke tallafa wa rayuwa.

jw2019

Scientists presumed that these “spiral nebulae” were objects in our Milky Way galaxy.

Masana kimiyya a dā sun ɗauka cewa waɗannan “tarin taurari masu kama da hazo mai juyawa” suna cikin damin taurari na Kwalkwaɗa tamu.

jw2019

What of the awesome galaxy we live in, called the Milky Way, with its more than 100 billion stars?

Me fa za a ce game da taurari mai-ban tsoro da muke rayuwa a ciki, wanda ake ƙira shi Milky Way, wanda ke kunshe da taurarai sama da biliyan 100?

jw2019

8 If the Milky Way galaxy alone contains 100 billion stars, what about the rest of the universe?

8 Idan duniyar da muke ciki kawai tana ɗauke da taurari biliyan ɗari, sauran sararin samaniyar kuma fa?

jw2019

What you saw, however, was but a tiny fraction of the number of stars in the galaxy of which the earth is a part.

Amma, abin da ka gani, mitsitsi ne kawai cikin yawan taurari da ke cikin damin taurari har da duniya ma take cikinsa.

jw2019

The Milky Way galaxy has been estimated to measure some 100,000 light-years across.

Kwalkwadan taurari namu an lissafa zai dauki gudun haske shekaru 100,000 kafin ya ketare.

jw2019

Contents