Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:radiation

Discussion page of radiation
Revision as of 01:28, 21 May 2025 by Admin (talk | contribs) (Created page with " === Page 1 === Since then, she has undergone surgery twice, received '''radiation''' treatment, and suffered two more strokes, which left her with limited movement on her left side and limited vision. Tun lokacin, an yi mata aiki sau biyu, da kuma jinyar '''kansar''' ƙwaƙwalwa, kuma ta sake yin ciwon shan inna sau biyu da ya naƙasa gefen jikinta na hagu kuma ta daina gani sosai. jw2019 '''Radiation''' is high, and close encounters between stars are common. '''Zaf...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Page 1

Since then, she has undergone surgery twice, received radiation treatment, and suffered two more strokes, which left her with limited movement on her left side and limited vision.

Tun lokacin, an yi mata aiki sau biyu, da kuma jinyar kansar ƙwaƙwalwa, kuma ta sake yin ciwon shan inna sau biyu da ya naƙasa gefen jikinta na hagu kuma ta daina gani sosai.

jw2019

Radiation is high, and close encounters between stars are common.

Zafi yana da yawa, kuma taurari suna kusan gogar juna wannan yana faruwa da yawa.

jw2019

I visited him in the hospital every day while he undertook a lengthy course of radiation therapy.

Mijina Arne ya jima a asibiti kuma ina ziyartar sa kowace rana sa’ad da ake ba shi magani.

jw2019

It has an atmosphere with just the right mixture of gases so we can breathe and be protected from damaging radiation from space.

Tana da yanayi mai-haɗin iske da ta dace don mu sheƙa kuma ta tsare mu daga zafi mai-hallakaswa daga sararin sama.

jw2019

Contents