Page 1
Finally, Israel was poised to enter the land that God had promised to Abraham.
A ƙarshe, Isra’ila tana shirye ta shiga ƙasar da Allah ya yi wa Ibrahim alkawari.
jw2019
The congregation was poised to spread the good news far and wide.
Ikilisiyar tana shirye ta yaɗa bisharar zuwa nesa da kuma dukan duniya.
jw2019
What is God’s Kingdom now poised to do?
Minene Mulkin Allah a shirye yake yanzu ya yi?
jw2019
As Part 9 of this brochure will discuss, Bible prophecy shows that God’s Kingdom under Christ was set up in 1914 and is now poised to crush Satan’s entire system.
Kamar yadda sura 9 na mujallar nan zai tattauna shi fa, annabcin Littafi Mai-tsarki ya nuna ko cewa an kafa Mulkin Allah ko ƙalƙashin Kristi tun 1914 kuma yanzu a shirye yake don kawas da dukan shirin Shaitan.
jw2019
With the Israelites poised to enter the Promised Land, Moses was told: “From a distance you will see the land, but you will not go there into the land that I am giving to the sons of Israel.”
Jim kaɗan kafin Isra’ilawa su shiga Ƙasar Alkawari, Allah ya gaya wa Musa: “Za ka ga ƙasan a gabanka; amma kai ba za ka shiga cikin ƙasa wadda ni ke ba ’ya’yan Isra’ila ba.”
jw2019
15 To the assembled nation of Israel poised to enter the Promised Land, Moses said: “Only watch out for yourself and take good care of your soul, that you may not forget the things that your eyes have seen and that they may not depart from your heart all the days of your life; and you must make them known to your sons and to your grandsons.”
15 Ga al’ummar Isra’ila da ta taru, tana shirye ta shiga Ƙasar Alkawari, Musa ya ce: “Ka yi lura da kanka, ka kiyaye ranka da ƙwazo, domin kada ka manta da al’amuran da idanunka suka gani, kada kuma su rabu da zuciyarka dukan kwanakin ranka; amma ka sanar ma ’ya’yanka da su da ’ya’yan ’ya’yanka.”
jw2019
136:15) God’s people were poised to enter the Promised Land.
136:15) Isra’ilawa suna ɗokin shigar Ƙasar Alkawarin.
jw2019
9 Whatever approach you use, good preparation will help you to be poised and enthusiastic in the house-to-house ministry.
9 Kowace hanya ka yi amfani da ita, shiri da kyau zai taimake ka ka kasance a shirye da ƙwazo a hidima ta gida gida.
jw2019
As we stand at the threshold of the promised new world, our position is comparable to that of the sons of Israel who were poised to take possession of the Promised Land.
Yayin da muke tsaye a bakin ƙofar sabuwar duniya da aka yi mana alkawari, yanayinmu kamar na ’ya’yan Isra’ila ne da suke shirin mallakar Ƙasar Alkawari.
jw2019
In 1473 B.C.E., Israel was poised to enter the Promised Land.
A shekara ta 1473 K.Z., Isra’ila ta kasance a shirye don ta shiga Ƙasar Alkawari.
jw2019
Do I see him poised to execute divine judgment against Babylon the Great and the rest of Satan’s system?’
Ina ganinsa a shirye zai zartar da hukuncin Allah a kan Babila Babba da kuma sauran zamanin Shaiɗan?’
jw2019
Would all the slaves, including those who had worked hard since early morning, be poised to greet him, or would some be asleep?
Dukan bayin, haɗe da waɗanda suka yi aiki tuƙuru tun da safiya, za su kasance a shirye su marabce shi, ko dai wasu za su yi barci ne?
jw2019
Soon after Israel’s liberation from Egypt, the nation was poised to enter Canaan, the Promised Land.
Ba da daɗewa ba bayan ’yantar da Isra’ila daga ƙasar Masar, al’ummar tana shirye domin ta shiga ƙasar Kan’ana, Ƙasar Alkawari.
jw2019
God’s Kingdom, now ruling in heaven, is poised to establish its rule over the whole earth.
Mulkin Allah ya fara sarauta a samaniya yanzu, kuma yana shirye ya kafa ikonsa bisa dukan duniya.
jw2019
IN 1473 B.C.E., the nation of Israel was poised to enter the Promised Land.
ASHEKARA ta 1473 K.Z., al’ummar Isra’ila tana shirye ta shiga Ƙasar Alkawari.
jw2019
It outlines a path to accelerate our work in 12 high-HIV-burden countries in Africa poised to achieve epidemic control by 2020.
Ya zayyana hanyoyin da za mu bi wajen kara karfafa ayyukan da muke yi a kasashe 12 da cutar kanjamau ta fi kamari a Afrika, wadanda kuma aka kiyasce za su kakkabe cutar nan da shekarar 2020.
translations.state.gov
After the Exodus from Egypt, the Israelites were poised to enter Canaan, the land that God had promised to Abraham.
Bayan Fitowarsu daga ƙasar Masar, Isra’ilawa suna shirye su shiga Ka’anan, ƙasar da Allah ya yi wa Ibrahim alkawari.
jw2019