Page 1
How does the eye compare to man-made instruments?
Ina yadda idanu yake yayinda aka gwada da na’urori yin mutum?
jw2019
Such entities also serve as legal instruments to handle matters related to property ownership, relief efforts, contracts for the use of convention facilities, and so forth.
Irin wannan rukuni na aikin sarrafa al’amura game da dukiya, kayan agaji, dawajewa a yin amfani da wurin babban taro, da sauransu.
jw2019
6 Those ‘sprawling on their divans, eating the rams out of a flock, drinking wine, and devising instruments for song’ were in for a surprise.
6 Waɗanda suke son ‘miƙe jikinsu a kan dogayen kujerunsu, suna cin naman rago, suna shan ruwan inabi, suna ƙirƙiro waƙoƙi’ za su ga abin mamaki.
jw2019
In the comfort of their well-appointed homes, the rich enjoyed the best in food and drink and were entertained by the finest in musical instruments.
A cikin sukunin manyan gidajensu masu kyau, masu arziki suna more abinci da abin sha mafi kyau kuma suna cashewa da waƙoƙi masu daɗi.
jw2019
They came off victorious in the ensuing battle and returned to Jerusalem “with rejoicing” and “with stringed instruments and with harps and with trumpets to the house of Jehovah.”
Sun ci yaƙin kuma suka koma Urushalima “da murna” da “molaye da girayu da ƙafoni zuwa gidan Ubangiji.”
jw2019
The account tells us: “At the moment when the trumpeters and the singers were praising and thanking Jehovah in unison, and as the sound ascended from the trumpets, the cymbals, and the other musical instruments as they were praising Jehovah, . . . the glory of Jehovah filled the house of the true God.”
Littafi Mai Tsarki ya ce: “Sa’ad da masu ƙaho da mawaƙa suka yi muwafaka, da za a ji muryarsu baki ɗaya ta yabo da godiya ga Ubangiji: sa’ad da suka ta da muryarsu da ƙahoni, da kuge da kayan waƙa, suna yabon Ubangiji, . . . ɗaukakar Ubangiji ta cika gidan Allah.”
jw2019
Can the United Nations put a stop to rearming this world with demonic instruments of war?
Majalisar Ɗinkin Duniya za ta iya dakatar da sake bayar da miyagun makaman yaƙi a duniyar nan?
jw2019
At 2 Chronicles 29:25, we read: “He [that is, Hezekiah] had the Levites stationed at the house of Jehovah, with cymbals, with stringed instruments and with harps, by the commandment of David and of Gad the king’s visionary and of Nathan the prophet, for it was by the hand of Jehovah that the commandment was by means of his prophets.”
Littafin 2 Labarbaru 29:25 ya ce: ‘Ya sa [wato, Hezekiya] Lawiyawa cikin gidan Ubangiji, da kuge da molaye, da giraya, bisa ga umurnin Dauda, da na Gad mai-gani na sarki, da Nathan annabi kuma: gama umurni daga wurin Ubangiji ne ta wurin annabawansa.’
jw2019
Later, when the ark of the covenant was brought up to Jerusalem, “David . . . said to the chiefs of the Levites to station their brothers the singers with the instruments of song, stringed instruments and harps and cymbals, playing aloud to cause a sound of rejoicing to arise.” —1 Chron.
Daga baya sa’ad da aka kai akwatin alkawari zuwa Urushalima, “Dauda . . . ya yi magana da manya na Leviyawa su sanya ’yan’uwansu mawaƙa, tare da kayan musika, su molo da giraya da kuge, suna kiɗi da ƙarfi, suna tada murya da murna.”—1 Laba.
jw2019
Remove from me the turmoil of your songs; and the melodious sound of your stringed instruments may I not hear.
Ku yi shiru da yawan hargowar waƙoƙinku. Ba na so in saurari kaɗe-kaɗenku da bushe-bushenku.
jw2019
Later, the Israelites bring the ark of the covenant to Jerusalem “with joyful shouting and with the sounding of the horn and with . . . playing aloud on stringed instruments and harps.” —1 Chronicles 15:28.
(1 Tarihi 12:38) Bayan haka, Isra’ilawa suka ɗauki akwatin alkawari zuwa Urushalima “suna ta sowa, suna ta busa ƙaho, suna kaɗa kuge da molaye, da garayu.”—1 Tarihi 15:28.
jw2019
The account tells us: “At the moment when the trumpeters and the singers were praising and thanking Jehovah in unison, and as the sound ascended from the trumpets, the cymbals, and the other musical instruments as they were praising Jehovah, . . . the glory of Jehovah filled the house of the true God.”
Littafi Mai Tsarki ya ce: “Sa’anda masu-ƙaho da mawaƙa suka yi muwafaka, da za a ji muryarsu baki ɗaya ta yabo da godiya ga Ubangiji: sa’anda suka ta da muryarsu da ƙahoni, da kuge da kayan waƙa, suna yabon Ubangiji, . . . ɗaukakar Ubangiji ta cika gidan Allah.”
jw2019
He has just finished saying to all the people: ‘When you hear the sound of the horns, the harps and the other musical instruments, you are to bow down and worship this gold image.
Bai daɗe ba da gaya wa mutanen: ‘Idan kun ji karar ƙaho, da garaya da sauran kayakin kiɗa, sai ku yi sujada ku bauta wa wannan gunkin zinariya.
jw2019
They are His instruments.”
Sune mutanen da yake amfani da su.”
jw2019
A farmer uses different threshing instruments according to the toughness of the chaff of the grain.
Manomi yana amfani da kayan aikin sussuka dabam dabam daidai yadda ƙarfin ƙaiƙayin gero.
jw2019
• What visible instruments is Christ using to lead the congregations?
• Su wanene Kristi yake amfani da su a duniya don ya ja-goranci ikilisiyoyi?
jw2019