Page 1
Yet, they had managed to travel only a few miles.
Duk da haka, sun ƙoƙarta su yi tafiya ta mil kaɗan.
jw2019
The caravan journeyed first to Haran, some 600 miles (960 km) to the northwest, following the course of the Euphrates.
Sun bi ta Yufiretis kuma suka zo ƙasar Haran mai nisan wajen kilomita 960.
jw2019
Jezreel was some 20 miles [30 km] distant, and Elijah was no youth.
Jezreel tana da nisan mil 20, kuma Iliya ba matashi ba ne.
jw2019
Its gravitational pull allows the earth to orbit at a distance of 93 million miles [150 million km] without drifting away or being sucked in.
Ƙarfin maganaɗiso na rana yana sa duniya tana zagayawa na nisan mil miliyan 93 ba tare da bijirewa ko kuwa ta matsa kusa ba.
jw2019
If so, Jonah was heading some 2,200 miles [3,500 km] away from Nineveh.
Idan haka ne, Yunana yana tafiya inda ke da nisan mil 2,200 daga Nineveh.
jw2019
He sent for the older men of the Ephesus congregation, some 30 miles [50 km] away.
Ya aika wa dattawan ikilisiyar Afisus da ke da nisar mil 30, cewa su zo.
jw2019
There I was sentenced to three years in prison on Yíaros (Gyaros), an island about 30 miles (50 km) east of Makrónisos.
A wurin aka yanke mini hukuncin shekara uku a kurkukun Yíaros, wani wurin da ke bakin teku mai nisan mil 30 daga gabashin Makrónisos.
jw2019
If you could take a pinhead-sized piece of the sun’s core and put it here on the earth, you could not safely stand within 90 miles [140 km] of that tiny heat source!
Idan za ka iya ɗaukan ɗan mitsitsi kamar kan allura na rana ka ajiye a nan duniya, ba za ka iya tsayawa ba daga nisan mil 90 ba tare da ka yi rauni ba don wannan ɗan ƙanƙanin tushen zafi!
jw2019
It was nearly 60 miles [90 km] away over rough, dusty roads, and they had no transportation.
Wajen kusan mil 60 ne kuma hanyar ba ta da kyau, kuma ba su da kuɗin mota.
jw2019
Her childhood home in Haran was far behind her, hundreds of miles to the northeast.
Sun yi tafiyar ɗarurruwan mil daga Haran kuma sun nufi arewa masu gabas.
jw2019
Nineveh lay some 500 miles [800 km] to the east, an overland journey that would likely take about a month on foot.
Nineveh tana da nisan mil 500 a gabas, ƙila tafiyar wajen wata ɗaya ne da kafa.
jw2019
Bruno moved to the town of Guapiara (population about 7,000), some 160 miles (260 km) from the city of São Paulo.
Bruno ya ƙaura zuwa garin Guapiara. Wannan garin yana da nisan mil 160 daga birnin São Paulo kuma mutane dubu bakwai ne ke garin.
jw2019
A 9.0-magnitude earthquake in the Indian Ocean unleashes a series of killer waves that hit 11 countries, including Africa —some 3,000 miles [5,000 km] away.
Girgizar ƙasa mai tsanani a cikin Tekun Indiya ta tayar da mugun rakumin ruwa da ya shafi ƙasashe sha ɗaya, har da Afirka da ke da nisan kusan mil dubu uku daga wurin.
jw2019
To put that giant number in perspective, think about this: To drive that distance by car —even speeding along at 100 miles (160 km/hr) per hour, 24 hours a day— would take you over a hundred years!
Domin ka fahimci wannan zango mai nisa, ka yi tunanin wannan: Don ka yi tafiya mai nisan nan da mota—kana gudun mil 100 a awa, awoyi 24 a rana—zai dauke ka fiye da shekara dari!
jw2019
Men called astrologers, who study the stars, follow the star hundreds of miles to Jerusalem.
Mutane da ake kira masana taurari, waɗanda suka yi nazarin taurari, suka bi tauraron ɗarurruwan mil zuwa Urushalima.
jw2019
If so, Jonah was heading some 2,200 miles (3,500 km) away from Nineveh.
Idan haka ne, Yunana ya yi tafiya zuwa inda ke da nisan mil 2,200 daga Nineba.
jw2019
Mandy and Bethany, for example, grew up some 900 miles (1,500 km) from the Bethel home in their country.
Alal misali, Mandy da Bethany sun yi girma a wurin da ke da nisan miloli 900 daga gidan Bethel da ke ƙasarsu.
jw2019
(Mark 1:32-34; 6:30-34; John 11:11, 17, 33) His love moved him to help people spiritually, traveling hundreds of miles over dusty roads to preach the good news of the Kingdom.
(Markus 1:32-34; 6:30-34; Yahaya 11:11, 17, 33) Ƙauna tana motsa shi ya yi wa mutane taimako ta ruhaniya, don haka yana tafiyar wurare masu nisa a kan hanyar mai ƙura domin ya yi wa’azin albishir na Mulki.
jw2019
The O’dam, a very isolated ethnic group, live high in the Sierras in north central Mexico, some 150 miles (240 km) from the nearest congregation of Jehovah’s Witnesses.
Mutanen O’dam, waɗanda wata ƙabila ce da ke ware daga sauran mutane, suna da zama a tsaunukan Sierras a tsakiyar arewacin Mexico, wadda take da nisan mil 150 (kilomita 240) daga ikilisiyar Shaidun Jehobah mafi kusa.
jw2019
With her husband’s permission, she traveled about 19 miles (30 km) to Elisha at Mount Carmel.
Ta nemi izini daga maigidanta kuma ta yi tafiyar kilomita 30 zuwa Dutsen Karmel wurin Elisha.
jw2019
17 Elijah walked nearly 200 miles (320 km) until he finally reached Mount Horeb.
17 Iliya ya yi tafiyar kusan mil 200 kafin ya isa Dutsen Horeb.
jw2019
(Luke 8:1) Jesus literally covered hundreds of miles, traveling on foot along dusty roads to take the message of the good news to people.
(Luka 8:1) Yesu ya yi tafiya har na tsawon ɗarurruwan mil, ya yi tafiyar ne da kafa a kan hanya mai ƙura don ya kai bishara ga mutane.
jw2019
So Timothy travels hundreds and hundreds of miles helping Paul to preach the “good news” and to start many Christian congregations.
Ta haka Timothawus ya yi tafiyar ɗarurruwan mil yana taimakon Bulus wajen wa’azin “bishara” da haka suka kafa ikilisiyoyin Kirista da yawa.
jw2019
Without delay and with her husband’s consent, she makes the trip of some 20 miles [30 km] to Mount Carmel to see Elisha.
Ba tare da ɓata lokaci ba kuma da amincewar mai gidanta, ta yi tafiyar mil ashirin zuwa Tudun Karmel don ta ga Elisha.
jw2019
1:3) From Ephesus to Rome via Troas is roughly 1,000 miles (1,600 km).
1:3) Daga Afisa zuwa Roma ta Taruwasa aƙalla mil 1,000 ne.
jw2019