Page 1
However, they put Jehovah to the test —just as he invites all of us to do: “Test me out, please, . . . to see whether I will not open to you the floodgates of the heavens and pour out on you a blessing until there is nothing lacking.” —Mal.
Amma, sun gwada Jehobah kamar yadda ya ce dukanmu mu yi: “Ku gwada ni, za ku gani, zan buɗe taskokin sama in zubo muku da albarka mai yawan gaske.”—Mal.
jw2019
To these Jehovah says: “Bring all the tenth parts into the storehouse, that there may come to be food in my house; and test me out, please, in this respect . . . whether I shall not open to you people the floodgates of the heavens and actually empty out upon you a blessing until there is no more want.” —Malachi 3:10.
Ga waɗannan Jehovah ya ce: “Ku kawo dukan zakka a cikin ma’aji, domin abinci ya samu a gidana, ku gwada ni hakanan yanzu, . . . ko ba zan buɗe muku sakatan sama ba, in zuba muku albarka, har da ba za a sami wurinda za a karɓa ba.”—Malachi 3:10.
jw2019
He told the Israelites: “‘Test me out, please, in this respect,’ Jehovah of armies has said, ‘whether I shall not open to you people the floodgates of the heavens and actually empty out upon you a blessing until there is no more want.’”
Ya gaya wa Isra’ilawa: “Ku gwada ni, za ku gani, zan buɗe taskokin sama in zubo muku da albarka mai yawan gaske.”
jw2019
He will “open to you . . . the floodgates of the heavens and actually empty out upon you a blessing until there is no more want.”
Zai ‘buɗe muku sakatan sama, ya zuba muku da albarka, har da ba za a sami wurin da za a karɓa ba.’
jw2019
“Test me out, please, . . .” Jehovah of armies says, “to see whether I will not open to you the floodgates of the heavens and pour out on you a blessing until there is nothing lacking.” —Mal.
Ku gwada ni . . . , in ji Ubangiji mai runduna, ko ba zan buɗe muku sakatan sama ba, in zuba muku albarka, har da ba za a sami wurin da za a karɓa ba. —Mal.
jw2019
When we do our best in his service, he opens to us “the floodgates of the heavens” and pours out upon us “a blessing until there is no more want.”
Sa’ad da muka yi iyakacin ƙoƙarinmu a hidimarsa, yana buɗe mana “taskokin sama” kuma ya zubo mana “albarka mai yawan gaske.”
jw2019
Bruno, like thousands of other young people around the world, accepted Jehovah’s invitation: “Test me out, please, . . . whether I shall not open to you people the floodgates of the heavens and actually empty out upon you a blessing.”
Jehobah yana gayyatarmu mu bauta masa da dukan zuciyarmu kuma zai yi mana albarka. Ya ce: “Ku gwada ni haka nan yanzu, . . . ko ba zan buɗe maku sakatan sama ba, in zuba maku da albarka.”
jw2019
(Malachi 1:6-8) Thus, Jehovah exhorted them to bring the tenth parts of their produce into his storehouse and to test him out to see whether he would not open to them the floodgates of the heavens and actually empty out upon them a blessing until there was no more want.
(Malachi 1:6-8) Da haka, Jehovah ya gargaɗe su su kawo zakka a cikin ma’ajinsa su gwada shi su ga ko ba zai buɗe musu sakatan sama ba, ya zuba musu albarka har da ba za a sami wurin da za a karɓa ba.
jw2019
Hence, when the floodgates of the heavens were opened “in the six hundredth year of Noah’s life, in the second month, on the seventeenth day of the month,” everything was ready. —Gen.
Saboda haka, sa’ad da aka soma rigyawar “a shekara ta ɗari shidda ta zamanin Nuhu, cikin wata na biyu, kan rana ta goma sha bakwai ga wata,” Nuhu ya riga ya kammala kome.—Far.
jw2019
“‘Bring all the tenth parts into the storehouse, that there may come to be food in my house; and test me out, please, in this respect,’ Jehovah of armies has said, ‘whether I shall not open to you people the floodgates of the heavens and actually empty out upon you a blessing until there is no more want.’” —Malachi 3:10.
“Ku kawo dukan zakka a cikin ma’aji, domin abinci ya samu a gidana, ku gwada ni hakanan yanzu, in ji Ubangiji mai-runduna, ko ba zan buɗe muku sakatan sama ba, in zuba muku da albarka, har da ba za a sami wurinda za a karɓa ba.”—Malachi 3:10.
jw2019