Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tsaba

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 14:20, 10 March 2016 by Admin (talk | contribs)

Suna

Tilo
tsaba

Jam'i
tsabobi

f

  1. casasshen hatsi ko shinkafa <> seed kernals of corn, groundnuts, or rice
    Alal misali, masu bincike suna daukar wani nau'i na shinkafa mai yawan tsaba amma ba ta jure wa kwari da sasuran abubuwan da suke lalata amfanin gona sai a hada shi da wani nau'i mai karancin tsaba amma mai juriya [1]
  2. tsabar kuɗi - sulalla da kwabbai da makamantansu <> coins, pennies, change or cash.
    Shafin Facebook ya sayi manhajar WhatsApp a kan tsabar kudi $19bn da kuma ta hanyar sayen hannun jarin sa. [2] <> Facebook has bought messaging app WhatsApp in a deal worth a total of $19bn (£11.4bn) in cash and shares. [3]
  3. 'yar tsaba = ɗan ruwa.
Contents