casasshen hatsi ko shinkafa <> seed kernals of corn, groundnuts, or rice
Alal misali, masu bincike suna daukar wani nau'i na shinkafa mai yawan tsaba amma ba ta jure wa kwari da sasuran abubuwan da suke lalata amfanin gona sai a hada shi da wani nau'i mai karancin tsaba amma mai juriya [1]
...farashi dangin hatsi ko tsaba zai haura daga yanzu zuwa 2015. [2]
Shafin Facebook ya sayi manhajar WhatsApp a kan tsabar kudi $19bn da kuma ta hanyar sayen hannun jarin sa. [3] <> Facebook has bought messaging app WhatsApp in a deal worth a total of $19bn (£11.4bn) in cash and shares. [4]