Suna
f
- casasshen hatsi ko shinkafa <> seed kernals of corn, groundnuts, or rice
- Alal misali, masu bincike suna daukar wani nau'i na shinkafa mai yawan tsaba amma ba ta jure wa kwari da sasuran abubuwan da suke lalata amfanin gona sai a hada shi da wani nau'i mai karancin tsaba amma mai juriya [1]
- Farashin dangin hatsi ko tsaba zai haura daga yanzu zuwa 2015. [2] <> The price of grains and seeds will continue to rise through 2015.
- tsabar/tsabagen kuɗi - sulalla da kwabbai da makamantansu <> coins, pennies, change or cash.
- 'yar tsaba = ɗan ruwa.