Noun
- kalma
- mene ne ma'anar wannan kalma? <> what is the meaning of this word?
- (idiomatic) I am at loss for words <> na rasa abin da zan ce.
- alƙawari <> A word is a promise given to someone.
- 'yar guntuwar tattaunawa da wani/wata
- Can I have a word with you, John? <> Kana da minti ɗaya mu ɗan yi magana John?
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- yadda aka rubuta ko faɗi wata maganar
- You have to word it carefully when writing it. <> Dole ka yi taka-tsantsan a wajen rubuta abin.