Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

takanɗa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 16:06, 25 April 2016 by Admin (talk | contribs) (Suna)

Suna

Tilo
takanɗa

Jam'i
babu (none)

  1. beef steak fillet <> wata irin tsokar nama mai kauri da taushi da ake samu a cinyar sanuwa.
  2. thorn bush <> takanɗar giwa ko diya; wata irin bishiya mai ƙaya.
  3. sweet guinea-corn stalks eaten like sugarcane <> wani irin kara mai kama da na dawa mai zaƙi da ake sha kamar rake.
Contents