Homophones
Verb
Simple present |
Simple past |
Negative |
Contraction |
- Would is used to show your past plan or decision. <> ana amfani da kalmar don nuna hukunci ko shawarar da ka yanke.
- He said he would be seeing Mr Moi in Bonn on Monday. <> Ya ce zai ga Mr Moi a Bonn a ranar Litinin.
- Would is used to show that in the past you expected something to happen. <> nuna kan cewa ka/kin yi tsammanin wani abu zai faru.
- expresses conditionality or possibility; <> idan ana ba da labarin abin da aka faɗa a da, ko kuwa don ƙara ladabi wajen roƙo
- he told me he would come <> ya ce mini zai zo.