Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kisa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 23:49, 30 April 2016 by Admin (talk | contribs)

Suna

Tilo
kisa

Jam'i
kashe-kashe

m Verbal noun of kashe

  1. haddasa salwantar rai; kisan-kai, kisan gilla, watau haddasa mutuwar wani <> murder, killing, homocide
  2. kisan aure - ɗaukan matakan mutuwar aure <> divorce, death or end of a marital relationship
  3. kisan raɓa - tsumburarriyar tunkiya ko akuya.
  4. kisan goro - sabawa da cin goro.
  5. kisan daɓe - wuce lokacin da ya kamata ga baƙo ya tafi <> overstaying your welcome, wear out one's welcome
  6. kisan mummuƙe - a doki abu ya mutu ko a cuci mutum ta hanyar ciniki. <> secret persecution.

Related