Preposition
- kan zancen, kan batun, game da, dangane da
- regarding the money you owe me <> dangane da bashin da nake binka
- I spoke to him regarding your request <> mun yi magana da shi kan batun roƙanka
- what are the arrangements regarding the trip? <> yaya shirye-shiryen game da tafiyar?