Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
Positive |
Comparative |
Superlative |
- The comparative form of good; more good. <> ya fi
- I am a better person than you are. <> Ni mutum ne wanda ya fi ka.
- Better you than he <> Gwamma kai da shi.
- It would have been better <> Ai da ya fi.
- they can explain it much better than I can <> za su fi iya ba ka cikakken bayani
- better late than never <> gara a makara da ƙin zuwa.
- (figuratively) the sooner the better <> da zafi-zafi kan buge ƙarfe.
- (figuratively) for better or worse <> da daɗi ko ba daɗi
Adverb
Positive |
Comparative |
Superlative |
- The comparative form of well; more well.
- feeling better in health <> jin sauƙi
- Are you feeling better? <> Ya jiki?
- I feel better today <> Yau na ji sauƙi.
- Feel better <> Allah ya sawwaƙe.
- had better do (future event) <> gara, gwamma (wani abu akan wani)
- We had better hurry. <> Ya kamata mu yi sauri. = Gwamma fa mu yi hanzari.
- We'd better not go there <> Gara kada mu je can.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- To improve. <> daɗa gyaruwa ko kyautatawa ko ingantawa ko bunƙasa.
- I intend to better my situation by going back to school. <> Na yi niyar da na bunƙasa halin da nake ciki ta hanyar komawa makaranta.