Barka da zuwa <> Welcome to HausaDictionary.com (Ƙamusun Hausa) |
Getting started with Hausa basics
Hausa Greetings and Pleasantries (Gaisuwa) | |
---|---|
Hausa | English |
Sannu. | Hi. Hello. |
Yawwa! Sannu. | Hi. (response) |
Barka da safe. | Good morning |
Yawwa, barka dai. | Thanks, same to you. (response) |
Ina kwana? | Good morning, did you sleep well? |
Ina wuni/yini? | Good afternoon. |
Lafiya, nagode. | Fine, thanks. |
Ina gajiya? | How (tired) are you?(optional 2nd part) |
Ba gajiya. | I'm good. (response) |
Sai anjima. | Goodbye. See you later. |
Sai da safe. | Goodnight. |
m = male, f = female, pl = plural | |
Hausa Days and Time | |
English | Hausa |
Sannu. | Hi. Hello. |
On [day of the week]... | A ran or A ranar [sunan ranar]... |
Monday | Litinin |
Tuesday | Talata |
Wednesday | Laraba |
Thursday | Alhamis |
Friday | Juma'a |
Saturday | Asabar |
Sunday | Lahadi |
Week | Mako |
What's today? | Yau yaushe? |
Tomorrow Gobe | Yesterday Jiya |
The day before yesterday | Shekaranjiya |
Day after tomorrow | Jibi |
Month | Wata |
Next month | Watan Gobe |
Year, years | Shekara, shekaru (pl) |
Morning | Safe |
Evening | Yamma |
Night | Dare |
Everyday, anytime | Kullum, kodayaushe |
Time | Lokaci |
Clock, watch | Agogo |
3 O'Clock | Ƙarfe Uku |
What time is it? | Ƙarfe nawa? |
Hausa Numbers | |
---|---|
English | Hausa |
0 | Sifili |
1 | Ɗaya |
2 | Biyu |
3 | Uku |
4 | Huɗu |
5 | Biyar |
6 | Shida |
7 | Bakwai |
8 | Takwas |
9 | Tara |
10 | Goma |
11 | Sha Ɗaya |
20 | Ashirin |
21 | Ashirin da ɗaya |
30 | Talatin |
40 | Arba'in |
50 | Hamsin |
60 | Sittin |
70 | Saba'in |
80 | Tamanin |
90 | Chasa'in |
100 | Ɗari |
101 | Ɗari da daya |
200 | Ɗari Biyu |
1000 | Dubu |
1st, 2nd... | Na farko, na biyu... |
once, twice... | Sau ɗaya, sau biyu... |
one half | rabi or rabi ɗaya |
one quater | rubu'i |
one third | sulusi |
Hausa Family and Friends | |
English | Hausa |
Family | Iyali |
Older Brother | Wa |
Younger Brother | Ƙani |
Older Sister | Ya |
Younger Sister | Kyanwa |
Parents | Mahaifa |
Mother | Mahaifiya, uwa, mama |
Father | Mahaifi, baba |
Grandparents | Kakanni |
Grandchild, Grandchildren | Jika, Jikoki |
Friend (male) | Aboki |
Friend (female) | Ƙawa |
Mate (age) | Sa'a |
Hausa Pronouns | ||
---|---|---|
English | Hausa | |
I | Ni | |
You | Kai (m), Ke (f) | |
He | Shi | |
She | Ita | |
We | Mu | |
You (pl) | Ku | |
They | Su | |
m = male, f = female, pl = plural | ||
Hausa Possessive Pronouns | ||
Mine | Nawa | Tawa |
Yours (m) | Naka | Taka |
Yours (f) | Naki | Taki |
Hers | Nata | Tata |
His | Nasa (Nashi) | Tasa (Tashi) |
Ours | Namu | Tamu |
Yours (pl) | Naku | Taku |
Theirs | Nasu | Tasu |
Column 1: Possessive Pronouns; Column 2: Referring to masculine noun; Column 3: Referring to feminine noun |