Surah Al-Baqarah [2:183]
Word by Word
Ya ayyuha allatheena amanookutiba AAalaykumu assiyamu kamakutiba AAala allatheena min qablikum laAAallakumtattaqoon |
O you who have believed, decreed upon you is fasting as it was decreed upon those before you that you may become righteous |
Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! An wajabta azumi a kanku kamar yadda aka wajabta shi a kan waɗanda suke daga gabãninku, tsammãninku, zã ku yi taƙawa |
Ya ku masu imani, an yi umurnin yin Azumi a gare ku, kamar yadda aka yi umurnin yin ta ga wanda suka gabace ku, don ku kai ga tsira. |