Suna
m
- faffaɗan fili <> open space or area
- dandali <> field, area
- babbar gona <> a huge farm
- fagen rogo <> kola nut farm.
- fagen waɗari; watau wurin da ake yin saƙa <> a thread shop
- fagen fama; watau wurin da ake yaƙi <> battlefield
- fagen fyaɗi; watau wurin yin sussuka ko sharo. <> Translation needed
- fagen mutuwa; watau shekara sittin zuwa sama a cikin riya <> living for 60+ years, past one's prime