Suna 1
kada (same as kado) n. alligator, gator, crocodile <> halitta dangin ƙadangare ƙatuwa da ke zaune a cikin ruwa
Verb
- don't / do not, let's not / let us not / lest (auxiliary) The negative form of do. <> akasinyi, kishiyar yi. Wato kalma mai nuna hani ga aikata wani abu
- Kada ka tafi gobe <> Don't go tomorrow.
- Synonym: avoid