Suna / Noun
f
- babban kogi wanda ruwansa yake da ɗanɗanon gishiri-gishiri da ya kewaye duniya, kuma manyan jiragen ruwa ke tafiya a kai. Akwai tekuna da yawa kamar Tekun Atalantika da Tekun Indiya, da Tekun Fasifika
- (idiomatic) cika teku; watau kuɗi mai yawa da ba za su ƙirgu ba.