Suna / Noun
f
- alamar lissafi ko adadi mai ba da yawan da ake nufi daga ɗaya ko goma har miliyoyi da saman haka. 1, 2, 3, 4... da sauransu.
- yawa <> amount, size
- tsaga jiki don inganta kiwon lafiya. <> vaccination, immunization
- An yi wa yara lambar ciwon agana, ko wani ciwon da yakan kama yara.
- alamar nuna wata shaidar bambancin abu da sauran.
- Lambar motarsa daban take da ta kow.
- An yi wa ginin can lambar hana ci gaba da yi.
- Sa mini lamba a buhuna don kada in mun sauka wani ya ɗauka bai sani ba!
Derived Terms
- lambar mota <> license plate number
Verb
- to license a car <> yi wa mota lamba
- to pressurize <> matsa wa lamba