m
- A vinyl phonograph / gramophone record. <> faifain garmaho; kewayayyen abu na roba wanda magana ke fita daga jikinsa idan an ɗora shi a kan garmaho. Waƙar da aka yi a kan faifan garmaho.
- kewayayyen murfi musamman wanda aka saƙa da kaba da ake rufe tukunya ko abinci da shi
- musical album