Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ji

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 00:00, 24 August 2016 by Admin (talk | contribs)
  1. listen, hear <> saurarar sauti ko amon wani abu da kunne watau kasa kunne.
  2. feel <> sanin aukuwar wani abu a jiki kamar zafi ko sanyi ko ciwo ko yunwa
  3. think <> gane ko fahimta
  4. accept <> yarda ko bi
    ya ji maganata, watau ya yarda da maganata.