Verb
- listen, hear <> saurarar sauti ko amon wani abu da kunne watau kasa kunne.
- feel <> sanin aukuwar wani abu a jiki kamar zafi ko sanyi ko ciwo ko yunwa
- think <> gane ko fahimta
- accept <> yarda ko bi
- ya ji maganata, watau ya yarda da maganata.
- Template:speaking a language understand, speak
- Ba na jin Hausa sosai, na fi jin Turanci <> I don't speak Hausa that well, I understand English much better.