- beat <> yin duka da sanda ko wani abu.
- Synonym: duka
- ruwa ya buge shi, watau ruwa ya Jika shi.
- jante ya buge shi. watau zazzabi ya kama shi
- ya buga hatimi, watau ya sa tambari
- ya buga sammako, watau ya yi asubanci.
- Yin ɗab'i
- Sun buga jarida.
- Yin Magana da Wani tarho. <> to dial someone's phone
- ya buga masa Waya.
- ya bugu da Giya, watau ya yi Maye
- kila