Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

buga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 18:34, 22 September 2016 by Admin (talk | contribs)
  1. beat <> yin duka da sanda ko wani abu.
  2. ruwa ya buge shi, watau ruwa ya Jika shi.
  3. jante ya buge shi. watau zazzabi ya kama shi
  4. ya buga hatimi, watau ya sa tambari
  5. ya buga sammako, watau ya yi asubanci.
  6. Yin ɗab'i
    Sun buga jarida.
  7. Yin magana da wani tarho. <> to dial or call someone's phone
    ya buga masa waya. <> he called him on the phone.
  8. ya bugu da giya, watau ya yi maye <> he's drunk
  9. kila