Noun
f
- isasshen samu. yalwa arziki <> wealth, sufficiency
Verb
wadata | wadace | wadaci | wadatu
- enrich, be sufficient or enough for someone, suffice.
- Gidan ya wadace mu. <> The house is adequate for us.
- Kamfanin man Najeriya NNPC yace yana da isasshen man da zai wadaci kasar. <> The Nigerian Oil company NNPC says that there is enough oil to suffice the country.
- Become wealthy, self-sufficient.
- Be contented. <> wadatar da.
- Wasu na cewa bude iyakoki domin abinci ya wadata shi ne mafi a'ala yayinda wasu kuma na ganin cigaba da rufe iyakokin shi ne zai sa manoman kasar su tashi su wadatar da kasar da shinkafa da sauran cimaka. [1]