Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

wadata

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 11:03, 4 December 2016 by Admin (talk | contribs)

Noun

f

  1. isasshen samu. yalwa arziki <> wealth, sufficiency

Verb

wadata | wadace | wadaci | wadatu

  1. enrich, be sufficient or enough for someone, suffice.
    Gidan ya wadace mu. <> The house is adequate for us.
    Kamfanin man Najeriya NNPC yace yana da isasshen man da zai wadaci kasar. <> The Nigerian Oil company NNPC says that there is enough oil to suffice the country.
  2. Become wealthy, self-sufficient, complacent.
    Mutumin da ke ganin ya wadatu da kansa, mai girman kai ba ya ɗaukar alhakin wata gazawa ko matsala. Domin shi a wurinsa a duk lokacin da wata matsala ta faru to fa laifin wani ne amma ba nashi ba. [1] <> The complacent and the arrogant do not accept personal responsibility. For them, failure is someone else's fault. [2]
  3. Be contented. <> wadatar da.
    Wasu na cewa bude iyakoki domin abinci ya wadata shi ne mafi a'ala yayinda wasu kuma na ganin cigaba da rufe iyakokin shi ne zai sa manoman kasar su tashi su wadatar da kasar da shinkafa da sauran cimaka. [3]