Noun
sarki = m | sarauniya = f (queen)
- mutumin da aka naɗa ta hanyar mulki ko sana'a ko wani abu. <> sarki is king in English, which is a male leader of a nation or company.
- mutumin da ya shahara wajen yin wani abu. <> (idiomatic) A powerful or influential person.
- Donald Trump sarkin ƙarya ne. <> Donald Trump is the king of lying.
- sarkin sarauta, watau Allah Maɗaukaki. <> (Islam) one of the names of God The Most Exalted, The King, The Sovereign.