Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of mean. <> nufi (bayan ya wuce), manufa.
- I didn't understand what he meant when he said that she's gone. <> Ban gane abinda ya ke nufi ba da ya ce wai ba ta nan.
- Don't act like you don't understand me. You know what I meant! <> Kar ka yi kamar ba ka san abinda na ke fahimce ni ba. Ka san abinda na ke nufi mana!
- That was my favorite dress; it really meant a lot to me. <> Tufafin da na fi so ne wancan; yana da matuƙar tasiri a gare ni.