An Indian airline says it has made the first passenger journey around the world operated by an all-women crew. [1] <> Kamfanin jiragen sama na Air India ya ce a karon farko jirginsa ya yi balaguro daga kasar zuwa birnin San Francisco na Amurka, inda mata zalla suka kasance ma'aikatan jirgin. [2]