Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

daidaita

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 03:58, 27 May 2017 by Admin (talk | contribs)

Verb

  1. to proportion, even out, make equal. <> shisshirya; gyara karkataccen abu; kwatanta; sulhunta.
  2. bayar da haƙƙi iri ɗaya tsakanin mutum biyu ko sama da haka.
  3. mayar da abu yadda zai dace da bukata.
  4. gyara tsakani <> to mediate between two parties.
    Masar da sauran ƙasashen duniya sunyi daidaita.
Contents