Homophones
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of send.
- yin aike, idan an aika ko turo wani/wata ko wani abu, aiko
- I sent him home <> Na aika shi gida.
- And in Moses [ was a sign ], when We sent him to Pharaoh with clear authority. <> Kuma ga Mũsã, a lõkacin da Muka aiko shi zuwa ga Fir'auna da wani dalĩli bayyananne. = Kuma ga Musa ma (akwai ayah). Sa’ad da Muka aika shi zuwa ga Fir'auna da wani dalĩli bayyananne. --Qur'an 51:38