Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of construct. <> gina, haƙa.
- And the heaven We constructed with strength, and indeed, We are [its] expander. <> Kuma sama, mun gina ta da wani irin ƙarfi, alhali kuwa lalle Mũ ne Mãsu yalwatawa. = Mun gina sama da hannunMu, kuma Mu ne za mu ci gaba da yalwatata. --Qur'an 51:47
- Never mind the largest pyramid – it’s the largest monument ever constructed anywhere, by any civilisation, to this day. [1] <> Kai bar ta dala - babu wani gini a duniya, da aka yi a kowanne irin zamani, har yau din nan da ya kai girmanta. [2]
- constructed in the early 20th Century. [3] <> wadanda aka haka a farkon karni na 20. [4]