Noun
- An event resulting in great loss. <> masifa, bala'i, jaraba, azaba, annoba.
- It may be that my Lord will give me [ something ] better than your garden and will send upon it a calamity from the sky <> To, akwai fatan Ubangijĩna Ya ba ni abin da yake mafi alheri daga gonarka, kuma ya aika azaba a kanta (ita gõnarka) daga sama = To, amma Ubangijina zai iya ya bani gona fiye da naka. Kuma zai iya ya aika da goguwar iskan hadari daga sama Qur'an 18:40
- The distress that results from some disaster. <> shiga uku, masifa, bala'i.