Noun
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- watsa labari, watsa shirye-shirye a rediyo ko telebijin. yaɗa labarai. sadarwa. sanar da jama'a da yawa.
- Radio stations broadcast these denunciations presented at those assemblies. <> Aka yi amfani da gidan rediyo a yaɗa wannan hukunci da aka sanar a waɗancan manyan taro.
- By 1933 the Society was using 403 radio stations to broadcast Bible lectures. <> A shekara ta 1933 Society suna amfani da tashoshin rediyo 403 don su sanar da laccoci na Littafi Mai Tsarki.
- They broadcast Scriptural programs on national and international radio networks. <> Sun watsa jawabai na ruhaniya ta gidan rediyo na cikin ƙasar da kuma na dukan ƙasashe.